Saint Kitts da Nevis
Saint Kitts da Nevis ko Senti Kit da Nabis[1] (da Turanci: Saint Kitts and Nevis; da Faransanci: Saint-Christophe-et-Niévès) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Saint Kitts da Nevis birnin Basseterre ne. Saint Kitts da Nevis tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 261. Saint Kitts da Nevis tana da yawan jama'a 53,821, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Saint Kitts da Nevis ƙungiyar tsibirai (tana da tsibirai biyu: Saint Kitts da Nevis) ce a cikin Tekun Karibiyan.
Saint Kitts da Nevis | |||||
---|---|---|---|---|---|
Federation of Saint Kitts and Nevis (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | O Land of Beauty! (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Country Above Self (en) » | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Basseterre (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 55,345 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 205.47 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Lesser Antilles (en) , European Union tax haven blacklist (en) da Karibiyan | ||||
Yawan fili | 269.358763 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Liamuiga (en) (1,156 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Caribbean Sea (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 27 ga Faburairu, 1967 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) da federal monarchy (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• monarch of Saint Kitts and Nevis (en) | Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022) | ||||
• Prime Minister of St Kitts and Nevis (en) | Terrance Drew (en) (2022) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 860,844,444 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Eastern Caribbean dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .kn (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +1869 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) | ||||
Lambar ƙasa | KN | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.kn |
Daga shekara ta 2015, shugaban ƙasar Saint Kitts da Nevis Tapley Seaton ce. Firaministan ƙasar sune Kamar haka Saint Kitts da Nevis Timothy Harris ne daga shekara ta 2015.
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.