Karakas
Caracas desde el ávila.jpg
babban birni, birni, babban birni, city with millions of inhabitants
farawa25 ga Yuli, 1567 Gyara
sunan hukumaSantiago de León de Caracas Gyara
native labelSantiago de León de Caracas Gyara
laƙabiLa Sultana del Ávila, La Sucursal del Cel, La Ciutat dels sostres vermells Gyara
founded byDiego de Losada Gyara
ƙasaVenezuela Gyara
babban birninVenezuela, Libertador, Capital District, United States of Venezuela Gyara
located in the administrative territorial entityLibertador Gyara
located in or next to body of waterGuaire River Gyara
coordinate location10°30′0″N 66°56′0″W Gyara
shugaban gwamnatiCarolina Cestari Gyara
located in time zoneUTC−04:00 Gyara
postal code1010-A Gyara
official website Gyara
tarihin maudu'ihistory of Caracas Gyara
local dialing code0212 Gyara
category for mapsCategory:Maps of Caracas Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Venezuela Gyara

Karakas ko Caracas birni ne, da ke a yankin babban birnin, a ƙasar Venezuela. Shi ne babban birnin ƙasar Venezuela. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, Karakas tana da yawan jama'a 2,923,959. An gina birnin Karakas a shekara ta 1567.