Lucknow birni ne, da ke a jihar Uttar Pradesh, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Uttar Pradesh. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 2,817,105. An gina birnin Lucknow a karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa.

Globe icon.svgLucknow
लखनऊ (hi)
surkari results (en)
Gomti river in Downtown New Lucknow.JPG

Wuri
 26°48′N 80°54′E / 26.8°N 80.9°E / 26.8; 80.9
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaUttar Pradesh
Division of India (en) FassaraLucknow Division (en) Fassara
District of India (en) FassaraLucknow district (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 3,382,000 (2017)
• Yawan mutane 1,442.22 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Urdu
Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,345 km²
Altitude (en) Fassara 123 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 226001–226026 da 227101–227132
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 522
Wasu abun

Yanar gizo lucknow.nic.in
Lucknow.