Samuel Eto'o (an haife shi a shekara ta 1981, a Nkon, kusa da garin Yaounde, kasar Kamaru) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kamaru.[1] Ya buga wasan ƙwallo da Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 1997 zuwa shekarar 2014, Samuel Eto'o ya buga wasan ƙwallon ƙafa a Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Madrid (Ispaniya) daga shekara 1997 zuwa 2000, yayi Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mayorka (Ispaniya) daga shekara 2000 zuwa shekarar 2004, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona (Ispaniya) daga shekara 2004 zuwa 2009, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Milano (Italiya) daga shekara 2009 zuwa 2011, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Makhatchkala (Rasha) daga shekara 2011 zuwa 2013, ma Ƙungiyar, ƙwallon ƙafa ta Chelsea (Birtaniya) daga shekara 2013 zuwa shekarar 2014, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Everton (Birtaniya) daga shekara 2014 zuwa 2015, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Genoa (Italiya) a shekarar 2015, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Antalya (Turkiyya) daga shekara 2015 zuwa shekarar 2018, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Konya (Turkiyya) daga shekara 2018. A watan Satumba na shekarar 2021, Samuel Eto'o, ya sanar da tsayawa takarar shugabancin hukumar kwallon kafa ta Kamaru (Fecafoot).[1] bayan ya buga kwallo a kasashen damu ka ambata muku ya buga kwallo a kasar burtaniya da kungiyar nan wacce a ka fi sani da Chelsea.[2]

Samuel Eto'o
president (en) Fassara

11 Disamba 2021 -
Rayuwa
Haihuwa Douala, 10 ga Maris, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Kameru
Ispaniya
Ƴan uwa
Ahali David Eto'o da Etienne Eto'o (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Real Madrid Castilla (en) Fassara1996-1997
  Ƙungiyar kwallon kafar Kamaru1997-201411856
Real Madrid CF1997-200030
CD Leganés (en) Fassara1997-1998304
  RCD Espanyol de Barcelona (en) Fassara1999-199900
RCD Mallorca (en) Fassara2000-2000196
RCD Mallorca (en) Fassara2000-200412048
  FC Barcelona2004-2009144108
  Inter Milan (en) Fassara2009-20116733
FC Anzhi Makhachkala (en) Fassara2011-20135325
Chelsea F.C.2013-2014219
Everton F.C. (en) Fassara2014-2015143
  U.C. Sampdoria (en) Fassara2015-2015182
Antalyaspor (en) Fassara2015-ga Janairu, 20187344
Konyaspor (en) Fassaraga Janairu, 2018-ga Augusta, 2018136
Qatar SC (en) Fassaraga Augusta, 2018-Satumba 2019176
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 75 kg
Tsayi 180 cm
Kyaututtuka
Sunan mahaifi La pantera negra
El lleó indomable
IMDb nm2067634
samueletoo-officiel.com
Samuel etoo a camaru
Samuel etoo a Barcelona Fc 2005
Samuel etoo a chelsea Fc
Samuel etoo a inter Milan Fc
Samuel etoo vs Morocco
Samuel etoo a rigar training a Barcelona Fc
Samuel etoo a kayan gida
Samuel etoo a shekarar 2011
Samuel etoo a dayan rigar sa a inter Milan
hoton dan kwallo Samuel eto


Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Former Cameroon star Eto'o elected president of national federation" . SowetanLIVE . Retrieved 11 December 2021.
  2. Samuel Eto'o Fils" . fcbarcelona.cat . Archived from the original on 3 August 2012.