Douala
Douala.JPG
port settlement, babban birni, city with millions of inhabitants
sunan hukumaKamerun Gyara
demonymDoualaise, Doualais Gyara
ƙasaKameru Gyara
babban birninKamerun, Littoral Gyara
located in the administrative territorial entityWouri Gyara
located in or next to body of waterWouri River Gyara
coordinate location4°3′0″N 9°42′0″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
official websitehttp://www.douala-city.org/ Gyara
category for mapsCategory:Maps of Douala Gyara

Douala ko Duala ko Dwala birni ne da ke a ƙasar Kamaru. Shine babban birnin yankin Littoral (da Hausanci: Gabar Teku). Douala tana da yawan jama'a kimanin 2,768,436, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Douala a ƙarshen karni na sha tara kafin haifuwan annabi Issa. akwai kogin Wouri.

Birnin Douala.

kogin WouriGyara

kogin wouri shine asalin sunan kasar Kamaru

SufuriGyara

  • taksi babur,
  • shared taksin,
  • jirgin ƙasa

addinaiGyara

  • Kiristanci,
  • Musulunci

Tashar jiragen ruwa na DoualaGyara

Aikin fasahaGyara

Statut de la liberté