kulub din kwallon kafa na Barcelona (furucci.ca|fubˈbɔl ˈklub bəɾsəˈlonə|-|Futbol Club Barcelona) An san su da suna Barcelona ko da Barça (IPA-ca|ˈbaɾsə), kulub ɗin kwararrun kwallon kafa ne wanda ke zaune a Barcelona, Catalonia, Spain.

FC Barcelona

Bayanai
Suna a hukumance
Futbol Club Barcelona, Foot-ball Club Barcelona da Club de Fútbol Barcelona
Gajeren suna FCB
Iri professional sports team (en) Fassara da men's association football team (en) Fassara
Masana'anta other voluntary membership organizations (France) (en) Fassara
Ƙasa Ispaniya
Laƙabi Barça, Blaugrana, Culers, Azulgrana, Catalans, Duma Katalonii, Barcelona, Orgull de Catalunya, Barcelonistes da Blaugranes
Aiki
Mamba na FIFA da UEFA (mul) Fassara
Bangare na FC Barcelona (en) Fassara
Mulki
Shugaba Joan Laporta (en) Fassara
Babban mai gudanarwa Ferran Reverter (en) Fassara
Shugaba Deco (mul) Fassara
Mamba na board
Hedkwata Barcelona
Subdivisions
FC Barcelona C (en) Fassara
1969 -  2 ga Yuli, 2007
FC Barcelona Atlètic (en) Fassara
1970 -
Tsari a hukumance Spanish association (en) Fassara
Mamallaki FC Barcelona (en) Fassara
Sponsor (en) Fassara Spotify (mul) Fassara da Office of the United Nations High Commissioner for Refugees (en) Fassara
Mamallaki na
Tarihi
Ƙirƙira 29 Nuwamba, 1899
Wanda ya samar
Founded in Barcelona
Awards received
Laureus World Sports Award for Team of the Year  (2012)
Saint George's Cross Saint George's Cross  (20 ga Yuli, 1992)
Gold Plate of the Royal Order of Sports Merit  (9 ga Yuli, 1993)
Copa Stadium  (1925)
[[]]  (2006)
FIFA Fair Play Award  (2007)
Laureus Spirit of Sport Award  (2007)
[[]]  (2009)
[[]]  (2011)
[[]]  (2015)
Copa Stadium  (1997)
Copa Stadium  (1941)
Copa Stadium  (1957)
Copa Stadium  (2012)
IFFHS World's Best Club  (2011)
IFFHS World's Best Club  (1997)
IFFHS World's Best Club  (2009)
IFFHS World's Best Club  (2012)
IFFHS World's Best Club  (2015)

fcbarcelona.com…


Daga cikin filin wasa na ƙungiyar
Barcelona Fc 1893
camp nou, filin Barcelona fc
yan kungiyar Barcelona Fc sunyi line up
rigar kungiyar Barcelona Fc wanda aka fi sani da Jersey
wani bangare daga camp nou.
Messi daya daga cikin shahareren Dan kwallan Barcelona Fc

An kafa kungiyar a shekara ta( 1899), daga wasu kungiyar yan'kwallon kafa daga Swiss, turawa dana Catalan, wanda Joan Gamper ke jagorantar su, kungiyar ta zama wata abun nuni a al'adar mutanen Catalan da Catalanism, duk da taken ta "Más que un club" ("Mun wuce kulub kawai" da turanci "More than a club"). Barcelona ba kamar sauran kungiyoyin kwallon kafa bace, Masu goyon baya suke da kungiyar da kuma kula da ita. Barcelona ne kulub na( 3 ), da tafi kudi a duniya, da arzikin $4.07 billion, ana samun kudin shiga, sama da €648.3 milliyan a duk shekara.[1][2] wakan Barcelona ita ce "Cant del Barça", wanda Jaume Picas da Josep Maria Espinàs suka rubuta.[3]

A gasar gida, Barcelona ta lashe (25), La Liga,( 30) Copa del Rey (13) Supercopa de España,( 3), Copa Eva Duarte, da (2), Copa de la Liga kufuna , kuma ta zama babu kulub din da takaita yawan kufukan da aka lissafo a hudun karshe a Spain. A Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta duniya, Barcelona ta lashe kyautuka( 20) na nahiyar Turai da duniya:( 5), UEFA Champions League titles, a record 4 UEFA Cup Winners' Cup, a joint record( 5), UEFA Super Cup, a record( 3) Inter-Cities Fairs Cup, da kuma a rikodin haɗin gwiwa (3) FIFA Club World Cup.[4] Barcelona ita ce na farko a Jerin kungiyoyin kwallon kafa a shekarun (International Federation of Football History & Statistics) Club World Ranking for (1997 zuwa 2009 da 2011 zuwa 2012 da 2015) [5][6] kuma ayanzu itace ta biyu a duniya UEFA club rankings.[7] kulub din tana hamayya sosai da kulub din Real Madrid tun da dadewa; wasanni tsakanin su shi ake wa lakabi da El Clásico.

Taken Kungiyar Barcelona

Barcelona na daga cikin kungiyoyin kwallon kafa dake da mabiya baya da yawa a duniya, kuma kulub din na da mafi yawan masu goyon bayan ta a kafar sada zumunta (social media).[8][9][10] Yan'wasan Barcelona sunfi ko wanne yan'wasan kulub yawan lashe Ballon d'Or awards da guda goma sha daya (11), daga cikin wadanda suka lashe akwai Johan Cruyff, haka madai sune sukafi yan ko wacce kulub yawan lashe FIFA World Player of the Year awards da guda (7), daga cikin wadanda suka lashe akwai Ronaldo, Romário, Ronaldinho, da Rivaldo. shekara ta ( 2010) ,yan'wasa uku da suka taso ta academi din kulub din wato (Lionel Messi, Andrés Iniesta, da Xavi) an zabe su a matsayin best players a duniya a FIFA Ballon d'Or awards, an unprecedented feat for players from the same football school.

Barcelona is one of three founding members of the Primera División that have never been relegated from the top division since its inception a cikin shekara ta (1929),along with Athletic Bilbao and Real Madrid. Acikin shekara ta ( 2009),Barcelona became the first Spanish club to win the continental treble consisting of La Liga, Copa del Rey, and the UEFA Champions League, and also became the first Spanish football club to win six out of six competitions in a single year, by also winning the Spanish Super Cup, UEFA Super Cup, and FIFA Club World Cup.[11] a cikin shekara ta ( 2011), the club became European champions again and won five trophies. This Barcelona team,which won( 14) trophies in just( 4) years under Pep Guardiola, is considered by some in the sport to be the greatest team of all time.[12][13][14] Da samun nasararsu na cin kofin su na biyar a Champions League trophy on 6 June 2015,Barcelona tazama itace tafarko acikin kulub din Turai data samu yin nasarar continental treble har sau biyu. The highest paid sports team in the world,in November( 2018) Barcelona became the first sports team with average first-team pay in excess of £10m ($13.8m) per year.[15][16].

Manazarta

gyara sashe
  1. Ozanian, Mike. "The World's Most Valuable Soccer Teams 2018". Forbes.
  2. "Deloitte Football Money League 2018". Deloitte. 23 January 2018. Retrieved 23 January 2018.
  3. "The history of the Barça anthems". FC Barcelona. Retrieved 24 September 2017.
  4. "Football Europe: FC Barcelona". UEFA. Archived from the original on 3 June 2010. Retrieved 4 May 2009. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  5. "FORMER RESULTS". International Federation of Football History & Statistics. Retrieved 16 December 2014.
  6. "Club World Ranking 2015". International Federation of Football History & Statistics. Retrieved 7 January 2015.
  7. "UEFA Club Rankings 2016". UEFA. Retrieved 5 June 2016.
  8. "Barça, the most loved club in the world". Marca. Madrid. Retrieved 15 December 2014.
  9. Jun88 Sports BettingSports Online
  10. "Barcelona wins Social Star Award for 'Most Popular Sports Team'". The Straits Times. Archived from the original on 3 November 2013. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  11. "FC Barcelona Records". FC Barcelona. 12 January 2012. Retrieved 12 January 2012.
  12. "Is this Barcelona team the best of all time?". CNN. 23 December 2011. Archived from the original on 30 October 2017. Retrieved 25 January 2019.
  13. "The great European Cup teams: Barcelona 2009-2011". The Guardian. London. 25 October 2015.
  14. "Who's the Greatest of Them All? Barcelona!". Newsweek. 25 October 2015. Archived from the original on 4 March 2016. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  15. "Barcelona become first sports team to average £10m a year in wages". The Guardian. Retrieved 28 November 2018.
  16. "Barcelona tops the 2018 list of the highest-paid sports teams in the world with $13.8 million average annual salary". Business Insider. Retrieved 28 November 2018.