Oluremi Oyo
Oluremi Oyo OON (An haife ta a ranar 12 ga watan Oktoba, shekarar 1952 kuma ta mutu a ranar 1 ga watan Oktoban 2014) yar' jarida ce a Najeriya kuma tsohuwar manajan darakta a Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya Kuma itace mai taimakawa tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo akan watsa labarai.[1][2]
Oluremi Oyo | |||
---|---|---|---|
2003 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Ilorin, 12 Oktoba 1952 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Yaren Yarbawa | ||
Harshen uwa | Yarbanci | ||
Mutuwa | Birtaniya, 1 Oktoba 2014 | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Sankara) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | unknown value | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Canterbury (en) University of Kent (en) Jami'ar jahar Lagos | ||
Matakin karatu |
Bachelor of Arts (en) Master of Arts (en) diploma (en) | ||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan jarida da managing director (en) | ||
Wurin aiki | jahar Legas da Abuja | ||
Employers |
Gidan Rediyon Tarayyar Najeriya (FRCN) Inter Press Service (en) News Agency of Nigeria Najeriya | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Addini | Katolika | ||
Jam'iyar siyasa | The Non-Partisan (en) |
Farkon rayuwa da aiki
gyara sasheRemi Oyo an haife ta ne a cikin shekarar 1954 a Ilorin, Jihar Kwara, arewacin tsakiyar Najeriya . Ta halarci Jami'ar Legas ta sami digiri na farko a fannin sadarwa da aikin jarida.[3] Ta kasance kakakin shugaban kasa Olusegun Obasanjo, tsohon shugaban tarayyar Najeriya (2003-2007)..[4] Ta mutu a Burtaniya a 1 ga watan Oktoba, shekarar 2014, bayan ta yi rashin nasara a kansa da cutar kansa An binne ta ne a makabartar Yaba, a jihar Legas Najeriya.
An nada Oyoamatsayin Managing Director na News Agency na Nageriya a watan Juli shekarar 2007.[5][6] Oyo ba memba bace na kowane irin kongiyar jinsi na kungiyar yan'jarida. Tana da ganin cewa kwarewa da ilimi da kokarin mutuum sune zasu bayyana shi bawai wata kungiya ba, koda ko waye mutuum namiji ko mace. Takan kira kanta a koda yaushe da suna ‘pressman’.[7][8]. Ta mutu a United Kingdom a watan October 1,shekarar 2014, bayan fama data tayi da cutar cancer[9][10][11] She was laid to rest at the Yaba Cemetery, Lagos[12]
Kyautuka da martabawa
gyara sashe- Ta karbi kyautar National Council of Catholic Women Organisation of Nigeria merit award.[13]
- She was Fellow of the Nigerian Guild of Editors (NGE), Nigerian Institute of Management (NIM), and the Nigerian Institute of Public Administrators[4]
- Oyo an bata kyat a national award of Officer of the Order of Niger, OON, in 2006. [4]
- Oyo an bata kyauta a Fellow of the Nigerian Guild of Editors and the first female president of the Guild, she also served as the Senior Special Assistant to President Olusegun Obasanjo for media and publicity.[14][15]
A duba kuma
gyara sashe
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Former Managing Director of NAN, Oluremi Oyo Is Dead ‹ International Centre for Investigative Reporting". Retrieved 4 October 2014.
- ↑ siteadmin (2014-10-02). "Former President Obasanjo's spokesperson, Remi Oyo, Dies At 62 | Sahara Reporters". Sahara Reporters. Retrieved 2017-12-22.
- ↑ "Jonathan, Obasanjo, Mark, others extol Remi Oyo's Virtues, Mourn her". Thisday. Archived from the original on 2015-04-11. Retrieved 2020-05-27.
- ↑ 4.0 4.1 4.2 "Former President Obasanjo's spokesperson, Remi Oyo, Dies At 62". Sahara Reporters. October 2, 2014.
- ↑ "IRIN Africa - LIBERIA-SIERRA LEONE: Interpol warrant for Taylor illegal, says defence lawyer - Liberia - Sierra Leone - Conflict". IRINnews. Retrieved 4 October 2014.[permanent dead link]
- ↑ "BBC NEWS - Africa - Nigeria rules out Taylor arrest". Retrieved 4 October 2014.
- ↑ "Mum was the force that held us together – Oluremi Oyo's son".
- ↑ "Oluremi Oyo, former News Agency of Nigeria boss dies - Premium Times Nigeria". October 2, 2014.
- ↑ "Remi Oyo is dead". The Sun. October 3, 2014. Retrieved November 14, 2014.
- ↑ "My last moment with Remi Oyo in UK hospital – Nephew :: The Nation". Archived from the original on 6 October 2014. Retrieved 4 October 2014.
- ↑ "President Jonathan Mourns Ex-Nan Boss, Remi Oyo". Archived from the original on 6 October 2014. Retrieved 4 October 2014.
- ↑ "Tears, tributes as Remi Oyo is buried in Lagos". The Sun. October 25, 2014. Retrieved November 14, 2014.
- ↑ "Former Obasanjo's Media Aide, Oluremi Oyo Dies Of Cancer In UK". African Examiner. 2 October 2014. Retrieved 22 May 2020.
- ↑ "Remi Oyo's Death: Another blow to the Media – IPC – Nigerian Democratic Report".
- ↑ "Mrs. Oluremi Oyo".