Ilorin birni ne, da ke a Jihar Kwara, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Kwara. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 777,667 (dubu dari bakwai da saba'in da bakwai da dari shida da sittin da bakwai). An gina birnin Ilorin a ƙarni na sha biyar. [1]

Ilorin
Afonja (yo)


Wuri
Map
 8°30′N 4°33′E / 8.5°N 4.55°E / 8.5; 4.55
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaKwara
Ƙananan hukumumin a NijeriyaIlorin ta Gabas
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 847,582 (2007)
• Yawan mutane 1,107.95 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 765 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 18
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 240001
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo kwara.gov.ng
Titin Ahmadu Bello, a Ilorin.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe