Ishaya Audu
Ishaya Sha'aibu Audu an haifeshi a ranar ɗaya 1 ga watan Maris, shekara ta alif ɗari tara da ashirin da bakwai miladiyya 1927 - 29 ga Agusta, 2005) ya kasance likita na Nijeriya, farfesa, kuma ɗan siyasa.[1] Ya yi ministan harkokin waje (Ministan Harkokin Waje) daga 1979 zuwa 1983 a karkashin Shehu Shagari.[2][3]
Ishaya Audu | |||
---|---|---|---|
1979 - 1983 ← Henry Adefope - Emeka Anyaoku (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1 ga Maris, 1927 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Mutuwa | Tarayyar Amurka, 29 ga Augusta, 2005 | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Ibadan University of Liverpool (en) University of London (en) | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya da Malami | ||
Employers |
Jami'ar jahar Lagos University of Rochester (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar National Party of Nigeria |
Rayuwa, ilimi, da kuma aiki a makarantu
gyara sasheAn haifi Audu a ranar 1 ga watan Maris, shekara ta alif ɗari tara da ashirin da bakwai 1927 a Anchau Anchau wani ƙauye kusa da Zariya dake a jihar Kaduna Kaduna ga mahaifinsa wanda ya musulunta zuwa Kiristanci.[4] Tunda farko ya yi karatu a Makarantar St. Bartholomew da ke Wusasa, ya koma Yaba Higher College a Legas. sannan ya tafi Kwalejin Jami’a, Ibadan (wanda aka sauya masa suna zuwa Jami’ar Ibadan) a shekara ta alif ɗari tara da arba'in da takwas 1948. A cikin shekara ta alif ɗari tara da hamsin da ɗaya 1951, ya tafi Jami’ar London taIngila, inda ya tsaya har zuwa shekara ta alif ɗari tara da hamsin da huɗu 1954. A cikin shekara ta alif ɗari tara da hamsin da biyar 1955, ya yi karatu a Jami’ar Liverpool (ita ma a Ingila) . A shekarar alif ɗari tara da hamsin da takwas 1958 ne ya auri matarsa, Victoria, wacce ta haifa masa yara shida 6.[5]Cite error: The opening <ref>
tag is malformed or has a bad name
Harkar siyasa
gyara sasheAudu ya kasance memba na Jam’iyyar Jama’ar Najeriya lokacin da Shugaba Shehu Shagari ya ba Audu mukamin Ministan Harkokin Waje a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da tara 1979. Ya kuma yi aiki a matsayin Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya. Bayan kifar da gwamnatin Shagari a shekara ta alif ɗari tara da tamanin da uku 1983 da Janar Muhammadu Buhari ya yi (da maye gurbin Jamhuriya ta biyu da mulkin kama-karya na soja), Audu ya tsare shekara guda.[6][7][8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Taiwo, Gidado (16 November 2012). "Daily Trust". Retrieved 20 May 2020.
- ↑ Chila Andrew Aondofa (2019-09-30). "ISHAYA AUDU: The legacy of Selfless Service". The Abusites (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-26. Retrieved 2020-05-30.
- ↑ "https://blerf.org/index.php/biography/audu-reverend-professor-ishaya-shaaibu/". External link in
|title=
(help); Missing or empty|url=
(help) - ↑ Ozigi, Albert. "Tribute to prof. Ishaya Audu". Daily Trust Online. Media Trust Nigeria, Limited. Archived from the original on 2006-11-04. Retrieved 2007-04-29.
- ↑ Onyekwere, Joseph (2005-09-05). "A Medical Icon Goes Home". Newswatch Communications. Archived from the original on 2007-09-27. Retrieved 2007-04-29.
- ↑ Aluwong, Jeremiah (2019-11-10). "Nigerians in History: Ishaya Shuaibu Audu • Connect Nigeria". Connect Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2019-12-16. Retrieved 2020-05-27.
- ↑ "https://web.archive.org/web/20061104133838/http://www.dailytrust.com/archives/Monday26%20Sept2005/opinion2.htm". External link in
|title=
(help); Missing or empty|url=
(help) - ↑ {{Cite web|title=https://www.theabusites.com/ishaya-audu-legacy/ Archived 2021-01-26 at the Wayback Machine