Ministan Harkokin Waje (Najeriya)
Ma'aikatar Harkokin Wajen Najeriya, wata hukuma ce da aka kirkira don sake tilasta aiwatar da yanke shawara da aiwatarwa daga ƙasashen waje a Najeriya [1] da kuma gudanar da ayyukan inganta hangen nesa da manufofin cikin gida Najeriya; ministar zartaswa na tarayya ne ke jagorantar ta. Ya zuwa ƙarshen manufarta ta kai ga kara wayar da kan jama'a game da karfin tattalin arzikin da Najeriya ke da shi. Yana daga cikin ɓangaren zartarwa na gwamnati.
Ministan harkan kasan waje Najeriya | |
---|---|
position (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | foreign minister (en) |
Bangare na | Majalisun Najeriya |
Organization directed by the office or position (en) | Ministry of Foreign Affairs of the Federal Republic of Nigeria (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Najeriya |
Yadda ake kira mace | שרת החוץ של ניגריה, ministryně zahraničních věcí Nigérie, Ministra d'afers exteriors de Nigèria da міністерка закордонних справ Нігерії |
Tarihi
gyara sasheAn kafa ma’aikatar ne a shekarar 1961, inda firaministan kasar na lokacin Tafawa Balewa ya naɗa Jaja Wachuku a matsayin ministan harkokin waje da huldar Commonwealth. Kafin mulkin Wachuku, Balewa ya ninka matsayin mai ba da shawara kan harkokin waje na Najeriya, daga shekara ta 1960 zuwa 1961.
Jerin Ministoci
gyara sasheWaɗannan sune jerin sunayen ministocin da suka jagoranci hukumar, haɗi da shekarar farawa da gamawa;
- Jaja Wachuku (1961-1965)
- Nuhu Bamalli (1965-1966)
- Yakubu Gowon (1966-1967)
- Arikpo Okoi (1967-1975)
- Joseph Nanven Garba (1975-1978)
- Henry Adefope (1978-1979)
- Ishaya Audu (1979-1983)
- Emeka Anyaoku (1983)
- Ibrahim Gambari (1984-1985)
- Bolaji Akinyemi (1985-1987)
- Ike Nwachukwu (1987-1989)
- Rilwan Lukman (1989-1990)
- Ike Nwachukwu (1990-1993)
- Matiyu Mbu (1993)
- Babagana Kingibe (1993-1995)
- Tom Ikimi (1995-1998)
- Ignatius Olisemeka (1998-1999)
- Sule Lamido (1999-2003)
- Oluyemi Adeniji (2003–2006)
- Ngozi Okonjo-Iweala (2006)
- Joy Ogwu (2006-2007)
- Ojo Maduekwe (2007-2010)
- Martin Ihoeghian Uhomoibhi (Mai kula) (2010)
- Henry Odein Ajumogobia (2010-2011)
- Olugbenga Ashiru (2011-2013)
- Viola Onwuliri (Mai Kulawa) (2013-2014)
- Aminu Bashir Wali (2014–2015)[2]
- Geoffrey Onyeama (2015-har izuwa yau)[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Mimiko, N. O., & Mbada, K. A. (2014). Elite Perceptions and Nigeria's Foreign Policy Process. Alternatives: Turkish Journal of International Relations, 13(3), 41-54
- ↑ New Foreign minister Archived 2014-04-13 at the Wayback Machine
- ↑ "The Honourable Minister of Foreign Affairs Mr. Geoffrey Onyeama". Ministry of Foreign Affairs of Nigeria. Archived from the original on 2016-08-12. Retrieved 10 February 2016.