Ernest Attah Gwamnan Soja ne na Jihar Kuros Riba, Najeriya, tsakanin watan Disambar 1989 zuwa watan Janairun 1992 lokacin mulkin soja na Janar Ibrahim Babangida. A lokacin da ya karɓi mulki ya tarar da matsaloli da dama da suka shafi kuɗaɗen jihar har ya rusa majalisar zartarwar jihar baki ɗaya sannan ya kafa kwamitin bincike guda biyu ƙarƙashin jagorancin alƙalan babbar kotun ƙasar Emmanuel Effanga da Dorothy Nsa Eyamba-Idem domin binciki gwamnatin da ta gada ta Eben Ibim Princewill.

Ernest Attah
Gwamnan jihar Cross River

Disamba 1989 - ga Janairu, 1992
Eben Ibim Princewill (en) Fassara - Clement Ebri (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Ernest Attah
ƙasa Najeriya
Ƙabila Mutanen Idoma
Harshen uwa Harshen Idoma
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Harshen Idoma
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe