DJ AB
Mawaƙin Najeriya, mawaki, furodusa, mai yin rikodi, kuma ɗan wasan kwaikwayo daga jihar Kaduna
(an turo daga Dj Abba)
Haruna Abdullahi (an kuma haife shi ranar 30 ga watan Disamba shekarata 1993), wanda aka fi sani da suna DJ AB, ɗan Najeriya ne, mai shirya waƙa, marubuci kuma mawaƙi.[1][2][3]
DJ AB | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kaduna, 30 Disamba 1993 (30 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | mai rubuta waka, mawaƙi, rapper (en) , mai tsara, dan nishadi da ɗalibi |
Sunan mahaifi | DJ AB |
Artistic movement |
rap (en) pop music (en) Afrobeat |
Imani | |
Addini | Musulmi |
djabmusic.com |
Rayuwar farko.
gyara sasheAn Kuma haifi DJ AB a jihar Kaduna, Nigeria inda ya samu JSCE da SSCE a kwalejin gwamnatin tarayya, jihar Kaduna, yanzu haka yana karatun digirinsa na farko a Jami'ar Ahmadu Bello university, Zariya, Najeria.[4][5][6][7][8]
A cikin shekarata 2020, DJ AB ya kuma fitar da wata waƙa mai suna "Da so samu ne" wanda ya ba shi farin jini a Najeriya.[9][10]
A cikin shekarata 2021, DJ AB ya kuma haɗu da emPawa Africa, shirin incubator mai basira wanda ke tallafawa masu fasaha a duk faɗin Afirka.[11][12][13]
Hotuna.
gyara sashe- Waƙoƙin Studio
Shekara | Waka | Ref |
---|---|---|
2019 |
|
[14] |
2020 |
|
[15] |
- Studio EP (Jerin Waƙa)
Shekara | EP | Ref |
---|---|---|
2021 | SUPA EP (feat. Mr Eazi & Di'Ja) | [16][17][18] |
Kyauta da Zaɓuka.
gyara sasheShekara | Taro na; | Kyauta | Mai karɓa | Sakamako | Bayani |
---|---|---|---|---|---|
2017 | City People Movie Award | Best Kannywood Hip-Hop Artist of the Year | Himself | Ayyanawa | [19] |
2018 | City People Music Award | Arewa Best Rap Artiste of the Year | Himself | Ayyanawa | [20] |
2018 | City People Music Award | Arewa Artiste of the Year (Male) | Himself | Ayyanawa | [20] |
2020 | City People Music Award | Arewa Best Rap Album of the Year | Himself | Ayyanawa | [21] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-05-28. Retrieved 2022-06-05.
- ↑ https://hausa.leadership.ng/
- ↑ https://www.thisdaylive.com/index.php/2022/05/01/dj-abs-nigerian-musics-next-big-thing/
- ↑ https://popula.com/2019/11/20/king-in-the-north/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-05-02. Retrieved 2022-06-05.
- ↑ https://www.dandalinvoa.com/a/burina-arewa-ta-shiga-taswirar-duniya-a-fagen-waka-haruna-abdullahi/4141891.html
- ↑ https://www.voahausa.com/a/waka-ce-ta-sa-na-iya-turanci---dj-ab/5417651.html
- ↑ https://www.blueprint.ng/meet-dj-ab-fast-rising-northern-nigerian-rap-star/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-05-27. Retrieved 2022-06-05.
- ↑ https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-55508439
- ↑ https://www.thisdaylive.com/index.php/2020/11/20/mr-eazi-sets-eyes-on-arewa-music/
- ↑ https://soundcity.tv/mr-eazi-bets-heavy-on-arewa-music-signs-dj-ab-namenj/
- ↑ https://tribuneonlineng.com/dj-ab-nemanj-join-mr-eazis-empawa-africa/
- ↑ Muhsin Ciroma, Umar (2019-09-16). "Tarihin Mawaqi DJ Abba A Taqaice". Leadership. Retrieved 2021-07-16.
- ↑ "Waƙoƙin Hausa 10 da suka fi fice a cikin shekarar 2020". BBC Hausa News. Retrieved 2021-07-16.
- ↑ KEITH, JAMES (2022-03-01). "Nigeria's DJ AB & Mr. Eazi Connect For High-Energy "Supa Supa" Video". Complex Networks Magazine (in Turanci). Archived from the original on 2022-05-03. Retrieved 2022-05-03.
- ↑ W, COURTNEY (2022-02-28). "Mr Eazi Joins DJ AB In Visuals For Catchy Offering "Supa Supa"". GRM Daily UK Urban Music Outlet (in Turanci). Retrieved 2022-05-03.
- ↑ SKRATCH, SAMMY (2021-11-02). "DJ AB – SUPA (FULL EP)". Ghgossip Ghanaian Online News. Archived from the original on 2021-11-02. Retrieved 2022-05-03.
- ↑ Reporter (2017-09-08). "City People Releases Nomination List For 2017 Movie Awards". City People Entertainment Awards. Retrieved 2022-05-03.
- ↑ 20.0 20.1 Reporter (2018-10-06). "NOMINATIONS LIST FOR AREWA MUSICIANS FOR CITY PEOPLE MUSIC AWARDS". City People Entertainment Awards. Retrieved 2021-07-16.
- ↑ Reporter (2020-12-02). "2020 City People Music Awards: Arewa Nomination List Out". City People Entertainment Awards (in Turanci). Retrieved 2021-07-16.
- ↑ SCRATCH, PETER (2022-11-02). AB – SUPA (ALBUM)[permanent dead link]. Gistlover Online News. Retrieved 2022-05-03.