Mawaƙi
Mawaƙi shine wanda yake amfani da kayan kida yana rera waka, dan ya yaba mutane, ko ya isar sako, ko dan nishadi da soyayya. Mawaka sun kusa daban daban. Akwai mawakan zamani dana gargajiya. A karkashi kowanne kasafi kuma akwai irin salan wakokin su.
![]() | |
---|---|
musical profession (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Masu kirkira |
Field of this occupation (en) ![]() | Kiɗa |
Nada jerin |
lists of musicians and bands (en) ![]() |