Yanda ake hada dan narogo

gyara sashe

Kayan aiki

gyara sashe
  1. Garin rogo
  2. Gishiri
  3. Ruwan zafi
  4. Albasa
  5. Taitasai
  6. Attarugu

Yanda za’a hada

gyara sashe

mataki 1

In samu kayan Miya in yanyanka su kanan

mataki 2

Zan tankade garin rogo na

mataki 3

In dauko ruwa zafina

mataki 4

Sainasa gishiri cikin garin insa ruwa intokashi da tauri


mataki 5

In dauko wannan albasa da tarugu da taitasai Dana yanka in zuba cikin kwabin in murzashi sosai

mataki 6

Insa Mai yy zafi cikin tokunya in dinga dauko tafe be kwabin ina sawa cikin Mai in yasoyu in sa cikin gwagwa

Manazarta

gyara sashe