Taliya Taliya abinci ne mai saukin dafawa, sannan kuma tana daya daga cikin abinci mai saurin dafuwa. Akan sarrafa ta da salo daban-daban, ana hada ta da shinkafa ana kuma hada ta da wake. Wasu sukan yi faten ta, d.s.Kuma muna da ire-iren taliya guda biyu sune kamar haka akwai taliyar hausa wadda ake hadawa da fulawa akwai kuma ta zamani wadda kamfani ke bugowa ana kiranta da sphageti.[1][2][3]

Taliya
pasta and noodles (en) Fassara
Kayan haɗi raising agent (en) Fassara, wheat flour (en) Fassara, ruwa da gishiri
Tarihi
Farawa 1988
Jollop din taliya
taliya da kwai da kifi
taliyan dage dage
masu hada taliya
yan China nacin taliya
Dafaffan taliya da miya da kwai

Bibiliyo.

gyara sashe
  • Adamu, Abdalla Uba, 1956-, Adamu, Yusuf Muhammad., Jibril, Umar Faruk. Hausa home videos : technology, economy and society. Kano, Nigeria: Center for Hausa Cultural Studies. 2004. ISBN 978-36906-0-4.OCLC 61158034.
  • Abubakar Aliyu Mohammed. Cultural Torism. ISBN:978-978-087-937-2

Manazarta.

gyara sashe
  1. https://www.recipeselected.com/ha/recipe-with/pasta/
  2. https://cookpad.com/ng-ha/recipes/14044350-jallop-din-taliya-da-dankali?via=search&search_term=taliya
  3. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html