Kunu. wani abin shane da ake haɗawa don samun amfani. Akwai ire-iren nau'ikan kunu da yawa, kuma ana haɗa shi ne ta hanyoyi daban-daban. Misalin nau'ikan kunu, sun haɗa da: kunun gero,kunun dawa,kunun zaƙi,kunun aya, kunun gyada,kunun alkama,kunun tsamiya da kuma kununmadara,kunun tamba,kunun kanwa,sauransu.[1]

Kunu
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Abinsha
Ƙabila Hausa
Ƙasa Najeriya
Ƙasa da aka fara Najeriya
Alternative name (en) Fassara kununzaki
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Yankin taswiraArewacin Najeriya
wannan kalan kunu ne na bawoba

Sinadaran yin Ku gyara sashe

  1. Gero
  2. Dawa
  • tamba
  • tsamiya
  • Kanwa

Ana shan kunu da sikari, sannan da kuli-kuli ko kosai idan koko ne.

Ire-iren Kunu gyara sashe

Ire-iren kunu sun haɗa da:

  1. Kunun tsamiya
  2. Kunun Gyaɗa
  3. Kunun kanwa
  4. koko
  5. Kunun dawa
  6. Kunun zaki
  7. Kunun aya
  8. kunun alkama
  9. Kunun tamba dasauransu.

Manazarta gyara sashe

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.