Fankasau ko funkaso abincin hausawa ne da'ake yin shi da Alkama ko fulawa, ana kwaba garin alkama sai a sa shi ya kumbura, sai a soya. Ana cin fankasau ne da miyan taushe ko miyar dage-dage. Mafi yawanci anayin funkaso ne a lokacin hidimar sallah ko wani biki, saboda tsadar alkama da kuma hidimar yinsa.

Fankasau
pancake (en) Fassara da abinci
Kayan haɗi gero, wheat (en) Fassara, wheat flour (en) Fassara, Yis, sukari, gishiri, baking powder (en) Fassara, vegetable oil (en) Fassara da zuma
Tarihi
Asali Najeriya da Arewacin Najeriya
fankasu da miya
fankasu da tayan itace (kayan marmari)
Fukaso a mai
yanda ake tsoma pinkaso

Kayan Hadi:

gyara sashe

Abubuwan da ake bukata kafin afara dafa fankasau sune Kamar haka

Umarnin Hadi:

gyara sashe
  • Mataki na daya; azuba garin alkama acikin kwano sannan asa gishiri da yist a dama sossai da ruwan dumi arufe abarshi ya tashi.
  • Mataki na biyu; bayan ya tashi, adaura man gyada Kan wuta sbd ta soyu, sai afara soyawa harsai kalan yakoma light brown, akwashe atsane shi. Za'a iya ci da kowani irin miya[2]
  1. https://cookpad.com/ng-ha/search/funkaso
  2. https://cookpad.com/ng-ha/search/funkaso

[1]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0