DJ AB

Mawaƙin Najeriya, mawaki, furodusa, mai yin rikodi, kuma ɗan wasan kwaikwayo daga jihar Kaduna

Haruna Abdullahi (an kuma haife shi ranar 30 ga watan Disamba shekarata alif 1993), wanda akafi sani da suna DJ AB, ɗan Najeriya ne, mai shirya waƙa, marubuci kuma mawaƙi.[1][2][3]

DJ AB
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 30 Disamba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a mai rubuta waka, mawaƙi, rapper (en) Fassara, mai tsara, dan nishadi, ɗalibi da mawaƙi
Sunan mahaifi DJ AB
Artistic movement hip-hop (en) Fassara
Afrobeat
pop music (en) Fassara
Imani
Addini Musulmi
djabmusic.com
DJ AB

Rayuwar farko.

gyara sashe

An Kuma haifi DJ AB a jihar Kaduna, Nigeria inda ya samu JSCE da SSCE a kwalejin gwamnatin tarayya, jihar Kaduna, yanzu haka yana karatun digirinsa na farko a Jami'ar Ahmadu Bello university, Zariya, Najeria.[4][5][6][7][8]

A cikin shekarata 2020, DJ AB ya kuma fitar da wata waƙa mai suna "Da so samu ne" wanda ya ba shi farin jini a Najeriya.[9][10]

 
DJ AB

A cikin shekarata 2021, DJ AB ya kuma haɗu da emPawa Africa, shirin incubator mai basira wanda ke tallafawa masu fasaha a duk faɗin Afirka.[11][12][13]

  • Waƙoƙin Studio
Shekara Waka Ref
2019
  1. Ga ni
  2. Yi Rawa (feat. Yung6ix)
  3. Kumatu
  4. ‘Yar Boko
  5. Babarsa
  6. Totally
  7. Gan Gan
  8. Babban Yaya
  9. My Woman
  10. Soyayya
  11. Su baaba ne
  12. Tell Me (feat. Sals Fateetee)
  13. A Zuba shi
  14. An zo wajen
  15. Bomba man
  16. Da ban ne
[14]
2020
  1. Da so samu ne
[15]
  • Studio EP (Jerin Waƙa)
Shekara EP Ref
2021 SUPA EP (feat. Mr Eazi & Di'Ja) [16][17][18]

Kyauta da Zaɓuka.

gyara sashe
Shekara Taro na; Kyauta Mai karɓa Sakamako Bayani
2017 City People Movie Award Best Kannywood Hip-Hop Artist of the Year Himself Ayyanawa [19]
2018 City People Music Award Arewa Best Rap Artiste of the Year Himself Ayyanawa [20]
2018 City People Music Award Arewa Artiste of the Year (Male) Himself Ayyanawa [20]
2020 City People Music Award Arewa Best Rap Album of the Year Himself Ayyanawa [21]

[22]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-05-28. Retrieved 2022-06-05.
  2. https://hausa.leadership.ng/
  3. https://www.thisdaylive.com/index.php/2022/05/01/dj-abs-nigerian-musics-next-big-thing/
  4. https://popula.com/2019/11/20/king-in-the-north/
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-05-02. Retrieved 2022-06-05.
  6. https://www.dandalinvoa.com/a/burina-arewa-ta-shiga-taswirar-duniya-a-fagen-waka-haruna-abdullahi/4141891.html
  7. https://www.voahausa.com/a/waka-ce-ta-sa-na-iya-turanci---dj-ab/5417651.html
  8. https://www.blueprint.ng/meet-dj-ab-fast-rising-northern-nigerian-rap-star/
  9. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-05-27. Retrieved 2022-06-05.
  10. https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-55508439
  11. https://www.thisdaylive.com/index.php/2020/11/20/mr-eazi-sets-eyes-on-arewa-music/
  12. https://soundcity.tv/mr-eazi-bets-heavy-on-arewa-music-signs-dj-ab-namenj/
  13. https://tribuneonlineng.com/dj-ab-nemanj-join-mr-eazis-empawa-africa/
  14. Muhsin Ciroma, Umar (2019-09-16). "Tarihin Mawaqi DJ Abba A Taqaice". Leadership. Retrieved 2021-07-16.
  15. "Waƙoƙin Hausa 10 da suka fi fice a cikin shekarar 2020". BBC Hausa News. Retrieved 2021-07-16.
  16. KEITH, JAMES (2022-03-01). "Nigeria's DJ AB & Mr. Eazi Connect For High-Energy "Supa Supa" Video". Complex Networks Magazine (in Turanci). Archived from the original on 2022-05-03. Retrieved 2022-05-03.
  17. W, COURTNEY (2022-02-28). "Mr Eazi Joins DJ AB In Visuals For Catchy Offering "Supa Supa"". GRM Daily UK Urban Music Outlet (in Turanci). Retrieved 2022-05-03.
  18. SKRATCH, SAMMY (2021-11-02). "DJ AB – SUPA (FULL EP)". Ghgossip Ghanaian Online News. Archived from the original on 2021-11-02. Retrieved 2022-05-03.
  19. Reporter (2017-09-08). "City People Releases Nomination List For 2017 Movie Awards". City People Entertainment Awards. Retrieved 2022-05-03.
  20. 20.0 20.1 Reporter (2018-10-06). "NOMINATIONS LIST FOR AREWA MUSICIANS FOR CITY PEOPLE MUSIC AWARDS". City People Entertainment Awards. Retrieved 2021-07-16.
  21. Reporter (2020-12-02). "2020 City People Music Awards: Arewa Nomination List Out". City People Entertainment Awards (in Turanci). Retrieved 2021-07-16.
  22. SCRATCH, PETER (2022-11-02).  AB – SUPA (ALBUM)[permanent dead link]. Gistlover Online News. Retrieved 2022-05-03.