Ambaliyar Sahel ta Afirka ta 2020

matsanancin ambaliya saboda yawan ruwan sama a Yamma, Tsakiya da Gabashin Afirka

Ambaliyar Ruwa a yankin Sahel na Afirka a shekarar 2020 babbar ambaliyar ruwa ce da ta mamaye kasashe da yawa na Yamma, Gabas, da Afirka ta Tsakiya a watan Agusta da Satumba 2020 saboda ruwan sama mai yawa. Fiye da mutane 760,000 a Burkina Faso, Kamaru, Chadi, Jamhuriyar Kongo, Ghana, Mali, Nijar, Najeriya, Sudan, Senegal, da Tunisiya sun kamu kuma daruruwan sun mutu.[1][2]

Infotaula d'esdevenimentAmbaliyar Sahel ta Afirka ta 2020
Iri aukuwa
Kwanan watan ga Augusta, 2020 –  Satumba 2020
Wuri Hamada a yankin Sahel
Ƙasa Nijar, Burkina Faso, Najeriya, Senegal, Ghana, Tunisiya, Mali, Kameru, Cadi, Sudan da Jamhuriyar Kwango
Nahiya Afirka
Sanadi heavy rain (en) Fassara
Yana haddasa ambaliya

Kasashen da ambaliyar ta shafa kamar Burkina Faso, Kamaru, Chadi, Jamhuriyar Kongo, Ghana, Mali, Nijar, Najeriya, Sudan, Senegal, da Tunisiya

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. Celestial, Julie (September 12, 2020). "Exceptional rainfall and record floods hit African Sahel". The Watchers.
  2. "Senegal – State of Emergency After Deadly Floods". Floodlist. 7 September 2020.