Abubakar
Abū Bakr aṣ-Ṣiddīq ‘Abdallāh bin Abī Quḥāfah (Larabci: أبو بكر الصديق عبد الله بن أبي قحافة; Ya rayu daga shekara ta 573 CE zuwa 23 Agustan shekarar 634 CE), An haife shine a 27 ga watan Octoban shekara ta 573, a garin Makkah, Kasar Saudiya.Ya rasu a 23 ga watan Agusta shekara ta 634, a garin Madina An fi sanin sa da sunan Abu Bakar, Ya kasance Babban Sahabi kuma Sirikin Manzon Allah ne, Annabi Muhammad tsira da aminci Allah su tabbata a gare shi. Abu Bakar shi ne mutum na farko daya musulunta wanda badaga cikin dangin manzon Allah yake ba, Abu Bakar ya kasance mai biyayya ga Manzon Allah yayin rayuwarsa.
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
8 ga Yuni, 632 - 22 ga Augusta, 634 ← Muhammad - Sayyadina Umar → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Makkah, 27 Oktoba 573 | ||
Ƙabila | Ƙuraishawa | ||
Mutuwa | Madinah, 23 ga Augusta, 634 (Gregorian) | ||
Makwanci | Masallacin Annabi | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Abu Quhafa | ||
Mahaifiya | Salma Umm-ul-Khair | ||
Abokiyar zama |
Qutaylah bint Abd-al-Uzza (en) ![]() Habiba bint Kharija (en) ![]() Umm Rummān Zaynab bint ‘Āmir (en) ![]() Asma bint Umays (en) ![]() | ||
Yara | |||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, maiwaƙe da Ɗan kasuwa | ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci | Yaƙin Uhudu | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Abu Bakar أبو بكر Al-Siddiq
Amir al-Mu'mineenn Lokaci Khalifancinsa 8 Yuni 632 zuwa 23 Agusta 634 Shi ne Kalifa na farko da aka Samar akan wanda zai jagoranci musulmai bayan rasuwar Manzon Allah. An binne shi a masallacin Manzon Allah, a garin Madinah.
MatansaGyara
- Qutaylah bint Abd-al-Uzza (sun rabu)
- Umm Rumān Asma bint Umais
- Habibah bint Kharijah
Yaransa MazaGyara
- Abdullah ibn Abi Bakar
- Abdul-Rahman ibn Abi Bakar
- Muhammad ibn Abi Bakar
Yaransa MataGyara
- Asma bint Abi Bakar
- Aisha
Ummu Khultum bint Abi Bakar
Cikakken sunaGyara
(Abū Bakar) Abdullāh bin Abī Quḥāfa (عبد الله بن أبي قحافة (أبو بكر
MahaifinsaGyara
Uthman Abu Quhafa
MahaifiyarsaGyara
Salma Umm-ul-Khair
Yan'uwansa mazaGyara
- Mu'taq
- Utaiq
- Quhafah ibn Uthman
Yan'uwansa mataGyara
- ta: Fadra Qareeba Umme-e-Aamer Kabila: Quraysh (Banu Taym) Zuri'arsu: Siddiqui Addini: Islamah Sana'arsa: Kasuwanci, yayi Khalifanci na tsawon shekara.