Zungeru
Gari ne a Jihar Niger a kasar Nigeria
Zungeru, Gari ne, da ke a jihar Neja, a Nijeriya. Tsohon babban birnin Arewacin Najeriya ne (daga shekarar 1902 zuwa shekarar ta 1916; Kaduna babban birni ne daga shekarar 1916). Nnamdi Azikiwe (1904-1996), Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu (1933-2011) da David Mark (1948-), an haife su a garin Zungeru. Zungeru kuma ƙaramar hukumace dake a jihar Neja wanda har makarantar kimiyya da fasaha ke akwai Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Neja
Zungeru | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Neja | |||
Babban birnin | ||||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 149 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.