Zonkwa

Gari a Jihar Kaduna, Nijeriya

Zonkwa ( Jju : A̱zunkwa) ƙaramar hukumar Zangon Kataf ce da kuma hedikwatar masarautar Bajju, a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya.[1]

Zonkwa


Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Babban birnin

Nazarin Ƙasa

gyara sashe

Tsarin ƙasa

gyara sashe

Zonkwa ya kunshi fadin yanki tsayin mita 798.[2]

Zonkwa na da matsakaicin yanayin zafin shekara na kusan kashi 24.8 °C (76.6 °F), matsakaicin tsayi na shekara kusan kashi 28.6 °C (83.5 °F) na ma'aunin selshiyos da mafi ƙaranci da ake samu na kashi 18.8 °C (65.8 °F), tare da ruwan dai dai gwargwado a ƙarshe da farkon shekara. Sai hazo na shekara kusan kashi 28.1 millimetres (1.11 in), da matsakaicin zafi na 53.7%, kwatankwacin na garuruwan da ke makwabtaka da Kagoro, Manchok, da Kafanchan.[3]

Climate data for Zonkwa (798m altitude)
Watan Janairu Fabrairu Maris Afrilu Mayu Yuni Yuli Ogusta Satumba Oktoba Nuwamba Disamba Shekara
Record high °C (°F) 31
(88)
33
(91)
34
(93)
34
(93)
31
(88)
29
(84)
26
(79)
25
(77)
27
(81)
29
(84)
30
(86)
29
(84)
29.8
(85.6)
Average high °C (°F) 29
(84)
32
(90)
34
(93)
33
(91)
30
(86)
27
(81)
24
(75)
22
(72)
24
(75)
28
(82)
29
(84)
31
(88)
28.6
(83.5)
Daily mean °C (°F) 24
(75)
26
(79)
29
(84)
29
(84)
26
(79)
24
(75)
21
(70)
20
(68)
22
(72)
25
(77)
25
(77)
26
(79)
24.8
(76.6)
Average low °C (°F) 15
(59)
17
(63)
21
(70)
22
(72)
20
(68)
19
(66)
18
(64)
17
(63)
18
(64)
20
(68)
19
(66)
19
(66)
18.8
(65.8)
Record low °C (°F) 14
(57)
16
(61)
20
(68)
21
(70)
21
(70)
20
(68)
19
(66)
18
(64)
19
(66)
19
(66)
18
(64)
15
(59)
18.3
(64.9)
Average precipitation mm (inches) 0
(0)
1
(0.0)
3.1
(0.12)
13.5
(0.53)
35.5
(1.40)
54.2
(2.13)
71.2
(2.80)
69
(2.7)
60.3
(2.37)
29.3
(1.15)
0.1
(0.00)
0
(0)
28.1
(1.11)
Average precipitation days 0 1 4 12 23 28 31 30 29 18 0 0 14.7
Average relative humidity (%) 24 18 28 48 66 80 88 90 86 61 32 23 53.7
Source: World Weather Online[3]

'Yan asali

gyara sashe

Sauran ƙungiyoyin da aka samu a cikin manyan al'umma sun hada da Atyap, Igbo, Bakulu, Hausa, Yoruba, Anghan, da sauran al'ummar Najeriya.

Rukunin gudanarwa

gyara sashe

Zonkwa sashin gudanarwa ne na oda na biyu tare da garuruwa/kauyuka 10 masu zuwa:[4][5]

  • Zonkwa
  • Samaru Kataf (Tyap: Cenkwon)
  • Madauci
  • Masat
  • Fadiya Yadsanu
  • Fadiya Mugu
  • Fadiya Busan
  • Fadiya Bakut
  • Fadan Kaje
  • Ungwan Gaya

Fitattun mutane

gyara sashe

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Zonkwa, Zonkwa, Zangon Kataf, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved August 7, 2020.
  2. "Zonkwa". Falling Grain. Retrieved January 21, 2021.
  3. 3.0 3.1 "Zonkwa Monthly Climate Averages, Kaduna, NG". World Weather Online. Retrieved January 21, 2020.
  4. "Zonkwa, Zangon Kataf, Kaduna State, Nigeria". Mindat.org. Retrieved May 15, 2022.
  5. "Zonkwa, Street Map of Nigeria". Streetmap. Retrieved May 15, 2022.

Hanyoyin haɗi na Waje

gyara sashe

Wikimedia Commons on Zonkwa