Kafancan
Kafanchan Peace Declaration Signing Ceremony.png
human settlement
ƙasaNajeriya Gyara
located in the administrative territorial entityJema'a Gyara
coordinate location9°34′0″N 8°18′0″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Kafancan Gari ne a karkashin karamar hukumar Jema'a dake kudancin jihar Kaduna ta tsakiyar Taraiyar Najeriya. Mafiya yawancin mazauna garin mabiya addinin Kirista ne. Akwai mahada kuma babbar tashar jirgin kasa wadda ta hada Fatakwal, Inugu, Kafancan, Kuru Bauchi har zuwa Maiduguri. a 2007 kidayar mutanen Kafancan ya kai 83,092.