Manchok
Manchok ( Tyap: Tsok ) gari ne a ƙaramar hukumar Kaura da kuma hedikwatar masarautar Asholio (Moroa), a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya.[1] Mutanen garin na magana da yaren Sholyo, ɗaya daga cikin nau'ikan yare a mabanbantan yarukun Tyap. Akwai gidan waya a garin.[2]
Manchok | ||||
---|---|---|---|---|
gunduma ce a Najeriya | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Language used (en) | Yaren Tyap, Turanci, Hausa da Pidgin na Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Kaura |
Nazarin Kasa
gyara sasheTsarin ƙasa
gyara sasheManchok na da faɗin tsayin 896 m.[3]
Yanayi
gyara sasheManchok na da matsakaicin zafin jiki na shekara-shekara kusan kashi 24.8 °C (76.6 °F), matsakaita na shekara-shekara na 28.6 °C (83.5 °F) da ƙasa da 18.8 °C (65.8 °F), ana samun ruwan sama kadan a ƙarshen da farkon shekara tare da matsakaicin hazo na shekara-shekara na 28.1 millimetres (1.11 in), da matsakaicin zafi na 53.7%, kwatankwacin na garuruwan da ke makwabtaka da Kagoro, Zonkwa da Zangon Kataf.[4]
Climate data for Manchok (896 m altitude) | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Watan | Janairu | Fabrairu | Maris | Afrilu | Mayu | Yuni | Yuli | Ogusta | Satumba | Oktoba | Nuwamba | Disamba | Shekara |
Record high °C (°F) | 31 (88) |
33 (91) |
34 (93) |
34 (93) |
31 (88) |
29 (84) |
26 (79) |
25 (77) |
27 (81) |
29 (84) |
30 (86) |
29 (84) |
29.8 (85.6) |
Average high °C (°F) | 29 (84) |
32 (90) |
34 (93) |
33 (91) |
30 (86) |
27 (81) |
24 (75) |
22 (72) |
24 (75) |
28 (82) |
29 (84) |
31 (88) |
28.6 (83.5) |
Daily mean °C (°F) | 24 (75) |
26 (79) |
29 (84) |
29 (84) |
26 (79) |
24 (75) |
21 (70) |
20 (68) |
22 (72) |
25 (77) |
25 (77) |
26 (79) |
24.8 (76.6) |
Average low °C (°F) | 15 (59) |
17 (63) |
21 (70) |
22 (72) |
20 (68) |
19 (66) |
18 (64) |
17 (63) |
18 (64) |
20 (68) |
19 (66) |
19 (66) |
18.8 (65.8) |
Record low °C (°F) | 14 (57) |
16 (61) |
20 (68) |
21 (70) |
21 (70) |
20 (68) |
19 (66) |
18 (64) |
19 (66) |
19 (66) |
18 (64) |
15 (59) |
18.3 (64.9) |
Average precipitation mm (inches) | 0 (0) |
1 (0.0) |
3.1 (0.12) |
13.5 (0.53) |
35.5 (1.40) |
54.2 (2.13) |
71.2 (2.80) |
69 (2.7) |
60.3 (2.37) |
29.3 (1.15) |
0.1 (0.00) |
0 (0) |
28.1 (1.11) |
Average precipitation days | 0 | 1 | 4 | 12 | 23 | 28 | 31 | 30 | 29 | 18 | 0 | 0 | 14.7 |
Average relative humidity (%) | 24 | 18 | 28 | 48 | 66 | 80 | 88 | 90 | 86 | 61 | 32 | 23 | 53.7 |
Source: World Weather Online[4] |
Mutane da Yare
gyara sasheMutane
gyara sashe(Duba cikakkiyar maƙalar mutanen Atyap anan: Aytab)
Mutanen Manchok da kewaye su ne A̠sholyio (wanda kuma ake kira Asholio, Asholyia, Osholio ; haka-zalika kuma Hausawa ke kiransa da "Morwa" ko "Moro'a"). Garin shine hedkwatar masarautar mai sunan garin.
Harshe
gyara sashe(Duba cikakkiyar maƙalar yaren mutanen Aytab anan: Tyap language)
Asholio suna magana da harshen Sholyio, ɗaya daga cikin yarukan ƙungiyar yaren Tyap, tare da wasu shida - Fantswam, Gworok, Takad, Tyap proper, Tyeca̠rak da Tyuku. Jju kuma da alama wani yanki ne na waɗannan yarukan.[5]
Kidaya a yaren Sholio
gyara sashe- A̱nyiung
- A̱fiyang
- A̱tat
- A̱naai
- A̱fwuon
- A̱tee
- A̱natat
- A̱ri̱nai
- A̱kubunyiung
- Swak
- Swak ma̱ng a̱nyiung
- Swak ma̱ng a̱fiyang
- Swak ma̱ng a̱tat
- Swak ma̱ng a̱naai
- Swak ma̱ng a̱fwuon
- Swak ma̱ng a̱tee
- Swak ma̱ng a̱natat
- Swak ma̱ng a̱ri̱nai
- Swak ma̱ng a̱kubunyiung
- Nswak nfiyang
Siyasa
gyara sasheManchok (ko Tsok) ɗaya ne daga cikin gundumomi kuma hedkwatar masarautar Sholio (ko Sholio). Sauran gundumomin su ne Azankan (Zankan), Azagwai (Gizagwai), Gbandang (Bondong), Vak (Kajim).
Fitattun mutane
gyara sashe- Arc. Barnabas Bala Bantex, ɗan Siyasa.
- Manjo Janar Joshua Madaki (rtd), Gwamnan mulkin Soja, kuma Soja.
- Gwam Tagwai Sambo (OFR) Mai girma Sarki.
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Manchok, Kaura, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved August 31, 2020.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ "City (town): Manchok: map, population, location". TipTopGlobe.com. Archived from the original on January 29, 2021. Retrieved January 22, 2021.
- ↑ 4.0 4.1 "Manchok Monthly Climate Averages, Kaduna, NG". World Weather Online. Retrieved January 22, 2020.
- ↑ "Central Plateau languages". Retrieved 2019-07-11.