Samaru Kataf
Chenkwon ( Samaru Atyap ; Hausa: Samaru Kataf) gari ne da ke a gundumar Jei, a ƙaramar hukumar Zangon Kataf a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya.[1] Lambar gidan waya na yankin ita ce 802.[2]
Samaru Kataf | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na | Tsakiyar Najeriya | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 802141 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +234 |
Mutane
gyara sashe(Duba cikakkiyar maƙalar mutanen Atyap anan: Atyap people)
Ƙungiya mafi rinjaye a garin su ne mutanen Atyap. Ana iya samun sauran al'ummomin Najeriya a garin.
Harshe
gyara sashe(Duba cikakkiyar maƙalar yaren mutanen Atyap anan: Tyap language)
Babban yaren da ake magana da shi a garin shine yaren Tyap. Sauran harsunan da ake magana da su sun haɗa da Hausa da Ingilishi.
Ilimi
gyara sasheTa fuskar ilimi, garin na da Kwalejin Fasaha, Tafawa Balewa Memorial Commercial College (wadda aka kafa 1988)[3] da Makarantar Fasahar Noma, Nuhu Bamalli Polytechnic, dake Matakama (Tagama). [4]
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Samaru, Zonkwa, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved September 1, 2020.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ "Approved and Accredited Technical Colleges". National Board for Technical Education. Archived from the original on October 31, 2020. Retrieved September 1, 2020.
- ↑ NA, Maurice; Al, et (October 1, 2013). "Seroprevalence of bovine brucellosis in northern Plateau State, North Central Nigeria". Asian Pacific Journal of Tropical Disease. 3 (5): 337–340. Retrieved September 1, 2020.