Wilfred Ndidi

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Wilfred Ndidi (an haife shi a shekara ta 1996) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2015.

Wilfred Ndidi
Rayuwa
Cikakken suna Onyinye Wilfred Ndidi da Onyinye Ndidi
Haihuwa Lagos, 16 Disamba 1996 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Leicester City F.C.-
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202013-201570
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2015-201510
  K.R.C. Genk (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa defensive midfielder (en) Fassara
Lamban wasa 25
Nauyi 78 kg
Tsayi 188 cm
Shehu Abdullahi a shekara ta 2017.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Aikin ƙwallo

Genk

A rana ta sha huɗu (14) janairu shekara 2015, Nath boys Academy ta zauna chinikin pounds dubu ɗari da tamanin (180000) kan ɗan ƙwallo Ndidi zuwa ƙungiyar ƙwallo to Genk. Washe gari sha biyar ga watar janairu aka gama chinikin ya tafi jahar Belguim ya buga ba Genk inda ya fara bugawa da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Charleroi ina aka chi su daya ba ramuwa, ya buga tsawon minti sabain da huɗu (74) kafin aka chirishi akasa Jarne Vrijsen [1].

Ranar da aka buga kakar wasan ƙwallon ƙafa na ƙwallon Belgium, Ndidi yachi ƙwallo daga nesa wanze ya zama ƙwallan da yafi ko wanne kyau a wannan shekaran. Bayan an so a fidda ƙwallon daga gidan abokan hamayyan su, Ndidi ya bugata zuwa barin dama ya chi [2] [3], an auna saurin kwallon ya kama 111km/h[4].

Manazarta gyara sashe

  1. "Charleri vs. Genk – 31 January 2015 – Soccerway". soccerway.com. Retrieved 1 February 2015.
  2. Football Score (20 April 2016). "Wilfred Ndidi Amazing Goal ● KRC Genk vs Club Brugge KV ● Belgium Jupiler League 20/04/2016" – via YouTube.
  3. "Hanni is Profvoetballer van het Jaar, ook Preud'homme, Bailey, Sels, Ndidi en Simons bekroond"
  4. "Footballeur Pro de l'année: Wilfred Ndidi, auteur du plus beau but"