Mal Uba Sani: (An haife shi a ranar 31 ga Disamban shekara ta alif ɗari tara da saba'in 1970) Miladiyya. [1]kuma ya kasance, shi ne zaɓaɓɓen sanata da ke wakiltan shiyar sanatan Kaduna ta Tsakiya Kaduna a Majalisar Tarayyar Najeriya da ke Abuja, dan takaran gwamman jahar kaduna Nigeria.[2] An zaɓe shi a ranar 23 ga watan Fabrairu lokacin Babban zaɓen Najeriya na shekarar 2019, a karkashin jam'iyar All Progressive Congress (APC).[3] Ya doke sanata mai ci Shehu Sani na jam'iyar PRP.[4][5] Bayan zamowansa sanata ne Kuma akabashi chairman Na bankuna ahaka yayita gudanar da siyasanshi cikin temakon al'umma Wanda awannan shekaran ta 2023 Allah yabashi nasaran Zama zababben gwamnan jihar Kaduna duk a karkashin tutar jam'iyyar APC Kuma al'umma sunayimasa kyakkyawan zato nazamowa jigo Kuma shugaba nagari a jahar kaduna.

Uba Sani
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
Shehu Sani
District: Kaduna Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
District: Kaduna Central
Rayuwa
Haihuwa Zariya, 1970 (53/54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
NUJcardonation1.by senator uba sani

Farkon rayuwa gyara sashe

Aiki gyara sashe

Sanata uba Sani ya dauki nauyin [6]mutane 100 daga cikin mutum 1000 masu koyan aiki a ma'aikatar sa na koyan kiwon kifi da kiwon kaji.

Manazarta gyara sashe

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.