Shehu Sani
Shehu Sani (an haife shi a ranar 29 ga watan Oktoba shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakawai 1967)[1] sanatan Najeriya ne,[2] mawallafi, playwright kuma mai rajin kare haƙƙi da 'yancin Ɗan Adam. Shi ne Shugaban Civil Rights Congress of Nigeria _ {CRCN}.[3] kuma shi ne Chairman na Hand-in-Hand, Afirka. Ya kasance daga cikin manyan jagororin da suka yi fafutukan samo Dimokradiya a Najeriya. An sha kama shi da kai sa gidan jarun sabo da gwagwarmayan 'yancin marasa ƙarfi, waɗanda tsaffin shugabannin ƙasa na soji suka yi. An sake sa daga ɗaurin rai da rai da aka yi masa bayan dawowar mulkin Dimokuraɗiyyar Najeriya a 1999. Ya nemi takara kuma ya yi nasarar samun kujerar sanatan Kaduna ta tsakiya a ƙarƙashin jam'iyar All Progressive Congress a watan Maris 28, a shekarar 2015.Ya faɗi a zaɓen takarar sanata 2019,wanda uba Sani ya lashe Zaɓen.
Shehu Sani | |||
---|---|---|---|
ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 ← Mohammed Kabiru Jibril - Uba Sani → District: Kaduna Central | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Tudun Wada, 29 Oktoba 1967 (57 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta | Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna | ||
Sana'a | |||
Sana'a | maiwaƙe da ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | People's Redemption Party (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Early Life Archived 2019-03-31 at the Wayback Machine, 29 Oktoba 2015.
- ↑ Profile, National Assembly of Nigeria, 25 Satumba 2015.
- ↑ Civil Rights Congress of Nigeria Archived 2018-08-09 at the Wayback Machine, 25 Satumba 2015.