Majalisar Wakilai (Najeriya)
Majalisar Wakilai | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
House of Representatives |
Iri | lower house (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Mamba na | African Parliamentary Union (en) |
Bangare na | Majalisar TaraiyaNn Najeriya |
Number of seats (en) | 360 |
Mulki | |
Hedkwata | Abuja |
Subdivisions | |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1923 |
|
Majalisar wakilai ita ce karamar majalisar wakilan kasar Najeriya.[1] Majalisar dattawa ita ce babbar majalisa.[2]
Majalisar wakilai tana da 'yan majalisu guda 360 wadanda aka zaba a mazabu guda daya ta hanyar amfani da tsarin jam’i (ko kuma tsarin first-past-the-post). 'Yan majalisar suna hidima na tsawon wa'adin shekaru hudu. Shugaban majalisar wakilan Najeriya shine shugaban majalisar.
Wakilan jihohin Najeriya
gyara sasheKundin Tsarin Mulkin Tarayyar Najeriya, ya samar da Majalisar Dokoki ta Tarayya wacce ta kunshi Majalisar Dattawa da ta Wakilai. Majalisar ta kunshi ‘yan majalisar dattawa uku daga kowace jiha ta Najeriya da kuma dan majalisar dattawa daya daga babban birnin tarayya Abuja. Dole ne su kasance 'yan majalisu guda dari uku da sittin gaba daya, masu wakiltar mazabarsu a majalisar wakilai ta tarayya.[3]
|
'Yan majalisu (tun 1979)
gyara sashe- Membobi
- Jerin sunayen 'yan Majalisar Wakilan Najeriya, 1979-1992
- Jerin sunayen ‘yan Majalisar Wakilan Najeriya, 1992–1998
- Jerin sunayen 'yan Majalisar Wakilan Najeriya, 1998-1999
- Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 1999-2003
- Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2003-2007
- Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2007-2011
- Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2011-2015
- Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2015-2019
- Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019-2023
- Malamai
- Jerin sunayen Ma’aikatan Majalisar Wakilan Najeriya
Shugabannin jam'iyya
gyara sasheMembobin jam'iyyu ke zabar shuwagabannin Jam'iyyu da whip a wani taron sirri ta hanyar jefa kuri'au a asirce. Da yake APC ce ke da mafi rinjayen kujeru, PDP kuma ke da ‘yan tsiraru, shugabannin da ke ci gaba da zama a majalisar wakilai ta 8 su ne: Shugaban masu rinjaye Femi Gbajabiamila, Cif Whip Ado Garba Alhassan, Shugaban marasa rinjaye Ogor Okuweh, da kuma mai kare marasa rinjaye Umar Barde Yakubu .
Duba kuma
gyara sashe- Tarihin Najeriya
- Reshen majalisa
- Jerin sunayen 'yan majalisu na kasa
- Jamhuriyyar Najeriya ta farko
- Jamhuriyya ta Biyu
- Jamhuriya ta Uku ta Najeriya
- Jamhuriyyar Najeriya ta Hudu
Manazarta
gyara sashe- ↑ Abdur-Rahman, Alfa-Shaban (12 June 2019). "Nigeria National Assembly leadership". africanews.com. Retrieved 13 June 2021.
- ↑ "National Parliaments: Nigeria". loc.gov. Retrieved 13 June 2021.
- ↑ "Chapter Five of the 1999 Constitution of Nigeria: Legislature". www.waado.org.
Samfuri:National lower housesSamfuri:Legislatures of Nigeria9°04′05″N 7°30′40″E / 9.06806°N 7.51111°EPage Module:Coordinates/styles.css has no content.9°04′05″N 7°30′40″E / 9.06806°N 7.51111°E