Sadiya Umar Farouq

'Yar siyasa ce a Najeriya

Sadiya Umar Farouk (an haife ta a ranar 5 ga watan Nuwamba shekara ta alif dari tara da sabain da hudu 1974), ’yar siyasa ce a Nijeriya kuma ita ce ministar harkokin agaji, kula da bala’i da ci gaban al’umma a Najeriya.[1][2][3][4]

Sadiya Umar Farouq
Minister of Humanitarian Affairs, Disaster Management and Social Development (en) Fassara

21 ga Augusta, 2019 - 29 Mayu 2023
Rayuwa
Haihuwa Jihar Zamfara da Najeriya, 5 Nuwamba, 1974 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Sadiya Umar Farouk

Shugaba Muhammadu Buhari ya nada ta minista a watan Yulin shekarar 2019,[5] Farouk a shekaru ta zama mai mafi i karancin shekaru a cikin ministocin gwamnatin tarayya. Dangantakar ta da Shugaba Buhari ta samo asali ne tun zamanin Buhari a matsayin jagora kuma dan takarar shugaban kasa na rusasshiyar Congress for Progressive Change lokacin da Farouk ya kasance ma'ajin jam'iyyar CPC na kasa sannan daga baya ya kasance ma'ajin jam'iyyar All Progressives Congress.[6]

A watan Disamba na shekara ta 2019, ofishin shugaban kasa ta tuhumi Sadiya don yin amfani da karfin da ya wuce ikon matsayinta na aiki ta hanyar daukar karin mataimaka fiye da yadda hukuma ta kuma amince da shi da kuma jinkirta kudaden wata-wata na masu sa kai na N-Power, shirin tsoma bakin jama’a na gwamnatin tarayya. Bikin auren Sadiya-Sadique: Shugaban Sojan Sama, Ministan Jin kai Aure ya daɗe yana zuwa - majiyoyin dangi

 
Sadiya Umar Farouq

Duk da kalubalen kasafin kudin Najeriya tare da karancin kudaden shiga, Ministan, yayin da yake fuskantar dumbin munanan manufofin yakin neman zabe, da karfin hali aiwatar da ayyukan Covid-19 da Shirye-shiryen saka hannun jari na gwamnatin tarayya.[7]

  • FGGC, Gusau [1]
  • Jami'ar Ahmadu Bello, dake Zariya

Kara Karantawa

gyara sashe

Karanta nan: https://prnigeria.com/2020/09/24/sadiya-sadique-wedding

Manazarta

gyara sashe
  1. "Who be Sadiya Umar Farouq". BBC News Pidgin. 10 October 2019. Retrieved 15 February 2020.
  2. "editor (12 October 2019). "Sadiya Umar-Farouq: The New Super Minister". THISDAYLIVE. Retrieved 16 February 2020.
  3. NorthWindProject. "Hon. Minister Sadia Umar Farouq | NASSCO". Retrieved 4 June 2021.
  4. Hajiya "Sadiya Umar Farouq" biography: Buhari youngest cabinet minister profile". BBC News Pidgin. 10 October 2019. Retrieved 22 September 2021.
  5. "Sadiya Farouq: Group lauds Buhari's appointment of Minister". Vanguard News. 11 June 2020. Retrieved 22 March 2022.
  6. "EXCLUSIVE: Presidency Chides Humanitarian Minister For Excessive Use Of Power, Ministry Placed Under Strict Monitoring". Sahara Reporters. 25 December 2019. Retrieved 16 February 201.
  7. "EXCLUSIVE: Presidency Chides Humanitarian Minister For Excessive Use Of Power, Ministry Placed Under Strict Monitoring". Sahara Reporters. 25 December 2019. Retrieved 16 February 2020.