Rufaida Umar Ibrahim

Marubuciyar littattafai 'yar Najeriya

Rufaida Umar Ibrahim (Shekarar haihuwa; An haife ta a ranar 16 ga watan Janairun shekara ta alif 1995) fitacciyar marubuciyar harshen Hausa ce kuma mawallafiyar littattafai daga birnin Kano cikin Jihar Kano a arewa maso yammacin Najeriya. Tauraruwarta ta fara haskawa ne a shekarar 2020 bayan ta lashe manyan gasannin gajerun labarai da manyan kafafen watsa labarai suka sanya ciki harda gasar gajerun labarai ta BBC Hausa inda ta zo a matsayin ta 3 a Hikayata na shekarar 2020.[1] Ita ce kuma ta zamo gwarzuwar gasar Aminiya Trust a matsayin ta 1 wadda kamfanin jarida na Aminiya suka ɗauki nauyi a shekarar 2020. Wannan yasa ake yi mata kallon marubuciyar Hausa da babu kamarta a wannan lokaci. [2]

Rufaida Umar Ibrahim
Rayuwa
Haihuwa Kano, 16 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Gobir
Fillanci
Karatu
Makaranta Federal College of Education, Kano
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a marubuci
Kyaututtuka

Tarihin Rayuwa gyara sashe

Karatu gyara sashe

Harkar Rubutu gyara sashe

Ayyuka gyara sashe

Lambobin Yabo gyara sashe

Shahara gyara sashe

Manazarta gyara sashe