Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Kano
Kwalejin ilimi ta tarayya, Kano
Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Kano ko Federal College of Education, Kano a turance. kwaleji ce ta fasaha da Kimiyya da ke a Jihar Kano, [1][2]wanda Gwamnatin yankin Arewa ta Nijeriya tare da hadin gwiwar Hukumar Raya Kasashen Duniya ta Amurka (USAID) suka kafa a shekara ta 1961 a matsayin Kwalejin Horar da Ci Gaban Kano.[3]
Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Kano | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Federal College of Education, Kano |
Iri | cibiya ta koyarwa da school of education (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Hedkwata | jahar Kano |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1965 |
fcekano.edu.ng |
A shekara ta 1990 Gwamnatin tarayyar Najeriya ta karbe kwalejin ta kuma sauya sunan kwalejin zuwa Kwalejin Gwamnatin Tarayya (FCE) a watan Satumbar shekara ta 2014 Boko Haram suka Kai hari kwalejin, saboda haka da yawa suka rasa rayukansu ciki har da Dalibai da ma'aikatan kwalejin. [4] [5]
Makaranta
gyara sashe- Makarantar Fasaha da Kimiyyar Zamani
- Makarantar Ilimi
- Makarantar Harsuna
- Makarantar Kimiyya
- Makarantar koyon sana'a
- Makarantar Yara da Yara & ECCE
Manazarta
gyara sashe- ↑ "NCCE Online". www.ncceonline.edu.ng. Retrieved 2021-05-30.
- ↑ "List of Accredited Colleges of Education in Nigeria". www.myschoolgist.com (in Turanci). 2017-01-04. Retrieved 2021-05-30.
- ↑ "Homepage". Federal College of (in Turanci). Retrieved 2022-09-27.
- ↑ "Bomb Explosion Kills 10 At Federal College Of Education In Kano". Sahara Reporters. September 17, 2014.
- ↑ Abdulaziz, Abdulaziz. "Deaths in attack on Nigeria teachers' college". www.aljazeera.com.