Ronaldo de Assis Moreira (an haifeshi ranar 21 ga watan Maris, 1980), anfi saninsa da Ronaldinho ko Ronaldinho Gaúcho, "Ronaldinho", shine sunan "Ronaldo" idan aka tsawaita ta, kuma ana kiransa da "Gaúcho" (tun tasowarsa daga southern Brazil), saboda ya banbanta daga abokin wasansa kuma dan kasarsa wato Ronaldo, wanda an sansa da "Ronaldinho" a Brazil kafin nan. Ronaldo sai ya fara amfani da sunansa na farko bayan komawarsa Turai, hakan yaba Ronaldinho daman ajiye sunan "Gaúcho" yafara amfani da sunan Ronaldinho a kasashen waje.[1][2] dan'wasan yana daga cikin kwararrun yan kwallon kafa na kasar Brazil kuma shine ambassador a Barcelona.[3] ya buga wasanni a matsayin dan'wasan tsakiya attacking midfielder, amma kuma ya buga forward ko gefe winger. Ya buga kaso mai yawa na rayuwar ƙwallon ƙafar sa a Turai, ma ƙungiyoyin Paris Saint-Germain, Barcelona da A.C. Milan da kuma buga ma kasar sa

Ronaldinho
Rayuwa
Haihuwa Porto Alegre (en) Fassara, 21 ga Maris, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Brazil
Ispaniya
Harshen uwa Portuguese language
Ƴan uwa
Yara
Ahali Roberto de Assis Moreira (en) Fassara
Karatu
Harsuna Portuguese language
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da ɗan siyasa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Brazil national under-17 football team (en) Fassara1996-199662
  Brazil national under-17 football team (en) Fassara1997-199762
  Grêmio Football Porto Alegrense (en) Fassara1998-20015221
  Brazil Olympic football team (en) Fassara1999-20082718
  Brazil national football team (en) Fassara1999-20139733
  Brazil national under-20 football team (en) Fassara1999-199953
Paris Saint-Germain2001-20035517
  FC Barcelona2003-200814570
  A.C. Milan2008-20117620
  Clube de Regatas do Flamengo (en) Fassara2011-20123315
  Clube Atlético Mineiro (en) Fassara2012-20144817
U.S. Salernitana 1919 (en) Fassara2014-2015258
  Independiente Santa Fe (en) Fassara2019-no value
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Ataka
Nauyi 76 kg
Tsayi 181 cm
Kyaututtuka
Sunan mahaifi Ronaldinho
IMDb nm1155226
Brazilian national team. Yana daga cikin kwararrun yan wasa na duniya Ɗan'wasa na zamaninsa da kuma ganin hakan agun mafiya mutane amatsayin shahararre a duk duniya greatest of all time,[4] Ronaldinho ya lashe gwarzon Dan wasa na FIFA World Player of the Year awards sau 
biyu da kuma Ballon d'Or. Ya kware sosai wajen wasa da kwallo skills da creativity; due to his agility, pace and


Ronaldinho yafara wasan ƙwallon ƙafa ne a Grêmio, a shekarar 1998. Lokacin yana dan shekara 20, ya koma ƙungiyar Paris Saint-Germain dake Faransa sannan yakoma ƙungiyar Barcelona a shekarar 2003. A shekararsa na biyu a Barcelona, Ya lashe kyautarsa na farko na gwarzon Dan wasa na duniya FIFA World Player of the Year award, kuma Barcelona ta lashe kofin La Liga. A kakar wasan dake zuwa tazama mafi shaharan lokacin sa a ƙungiyar inda Barcelona ta lashe gasar kofin UEFA Champions League, na farkonsu a shekaru goma sha hudu 14, da kuma sake lashe wata La Ligan, wanda yazama na farko da Ronaldinho ya lashe kofina biyu a jere. Bayan yaci wasu ƙayatattun ƙwallaye guda biyu a wasan El Clásico, Ronaldinho yazama shahararen Dan wasa na biyu cikin yan'wasan Barcelona, bayan Diego Maradona a shekaran 1983, daya yasamu akai masa standing ovation daga masoyan ƙungiyar Real Madrid a Santiago Bernabéu. Ronaldinho yasake karbar kyeutan gwarzon Dan wasa na duniya FIFA World Player of the Year award dinsa na biyu, da kuma Ballon d'Or.

Ronaldinho

Sakamakon karewa a na biyu a La Liga a kasan Real Madrid a 2006–07 season da kuma samun rauninsa 2007–08 season, Ronaldinho ya bar Barcelona inda ya koma kungiyar kwallon kafa na AC Milan. Ya kuma koma Brazil domin bugawa kungiyar kwallon kafa Flamengo a shekarar 2011 da kuma Atlético Mineiro bayan shekara daya, kuma ya lashe kofin Copa Libertadores, ya kuma koma Mexico Dan bugawa kungiyar kwallon kafa naQuerétaro sannan ya komo Brazil Dan bugawa kungiyar kwallon kafa na Fluminense a 2015. Ronaldinho ya tara kyautuka da dama a rayuwar wasan ƙwallon ƙafarsa. Ansanya shi a cikin UEFA Team of the Year da FIFA World XI sau uku, yazama UEFA Club Footballer of the Year a shekarar 2006 da kuma South American Footballer of the Year a shekararar 2013, kuma an sanya shi cikin FIFA 100, jerin sunayen shahararrun yan'wasa rayayyu wanda Pelé ya hada.'[5]

Ronaldinho

A bugawa ƙasar sa wasa, Ronaldinho ya buga wasanni 97 ma ƙasar sa Brazil national team, yaci ƙwallaye 33, kuma ya wakilci gasar cin kofin duniya FIFA World cup ya kasance daga cikin wadanda sukayi kokari a lashe gasar shekarar 2002 FIFA World Cup na ƙasar sa a Korea da Japan, dashi da su Ronaldo da Rivaldo a gaba masu cin ƙwallo, yaci ƙwallo biyu, wanda ya hada da free-kick daga nisan ƙafa 40 a wasansu tare da ƙasar England, da bayar da assists biyu da kuma zama cikin taurarin yan wasa FIFA World Cup All-Star Team. Amatsayinsa na captain, ya jagoranci Brazil a lashe Confederations Cup dinsu nabiyu a shekarar 2005 kuma yazama Man of the Match a final.[6] Ronaldinho yaci ƙwallaye uku a gasar, inda sukasa ƙwallayensa suka zama tara, haka yasa ya zama Wanda yafi cin kwallaye a gasar shekaranjoint all-time leading goalscorer a gasar.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Bagchi, Rob; Smyth, Rob (14 March 2012). "Which team has played the most times in a month?". The Guardian.
  2. "Ronaldinho". Talk Football. Retrieved 22 June 2008.
  3. Thomas-Mason, Lee (4 September 2016). "Barcelona sign Ronaldinho as club ambassador". Metro.
  4. refn|group=note| *"Will Ronaldinho return to his best?". FIFA. 2008-07-18. Archived from the original on 2021-06-24. Retrieved 11 November 2013. *"Barcelona's Team of the Decade". Sports Illustrated.
  5. "Ronaldinho". 2021-04-27. Archived from the original on 2021-05-20.
  6. "BRA–ARG (Match 16), Anheuser Busch Man of the Match: Ronaldinho (BRA)". FIFA. 29 June 2005. Archived from the original on 12 February 2006. Retrieved 4 June 2014.