Ronaldo (Brazil)

Dan wasan kollo kaffa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Ronaldo Luís Nazário de Lima (an haife shi ne a ranar 18 ga watan Satumba a shekara ta 1976),[1] an fi saninsa da Ronaldo, tsohon ɗan wasan kwallon kafa ne na kasar Brazil, wanda ke buga bangaren gaba (striker). Popularly dubbed O Fenômeno ("The Phenomenon"), ana ganinsa a matsayin daya daga cikin shahararrun yan wasa na duniyagreatest football players of all time.[2][3][4][5] In his prime, he was know his dribbling at speed, feints, and clinical finishing. At his in(1990) Ronstarre Dan kwallon gabane a kungiyar Real Madrid Cruzeiro, PSV, Barcelona, da Inter Milan. Komawarsa zuwa Spain da Italy yasa ya zama na biyu bayan DMaradona wajen kafa tarihi to break the world transfer record twice, all before his 21,st birthday. Da kaiwarsa shekaru 23, yaci kwallaye sama da 200 ,wa kulub dinsa da kasarsa. Bayan share fiye da shekara uku batare da taka leda ba, saboda ciwon gwiwa da yake fama dashi , Ronaldo yakoma Real Madrid a shekarar 2002, daga baya ya kungiyar A.C. Milan daga bisani kungiyar Corinthians sannan daga karshe ya ajiye kwallo a shekara ta 2011, baya yasha fama da raunuka.

Ronaldo (Brazil)
Rayuwa
Cikakken suna Ronaldo Luís Nazário de Lima
Haihuwa Itaguaí (en) Fassara, 22 Satumba 1976 (47 shekaru)
ƙasa Brazil
Karatu
Harsuna Portuguese language
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Brazil national under-17 football team (en) Fassara1993-199375
  Cruzeiro E.C. (en) Fassara1993-19941412
  PSV Eindhoven1994-19964642
  Brazil national football team (en) Fassara1994-20119862
  Brazil Olympic football team (en) Fassara1996-199686
  Brazil Olympic football team (en) Fassara1996-199665
  FC Barcelona1996-19973734
  Inter Milan (en) Fassara1997-20026849
Real Madrid CF2002-2007177104
Real Madrid CF2002-200712783
  A.C. Milan2007-2008209
S.C. Corinthians Paulista (en) Fassara2009-20116935
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 90 kg
Tsayi 183 cm
Kyaututtuka
Sunan mahaifi O fenômeno
IMDb nm1046596
ronaldo.com
Ronaldo lokacin yana matashin Dan wasa
cartoon din Ronaldo da Ronaldinho kenan

Ronaldo yayi nasarar lashe gwarzon ɗan wasa na duniya wato FIFA World Player of the Year a cikin shekara ta 1996, zuwa 1997 da 2002, sannan da Ballon d'Or a cikin shekara ta 1997 zuwa shekarar 2002, dakuma UEFA Club Footballer of the Year a cikin shekara ta 1998, kuma shine Gwarzon ɗan wasa a gasar La Liga a shekara ta 1997,ya lashe European Golden Bo Bayan yaci kwallaye 34, kwallaye acikin laliga,sannankuma yalashe Serie A Footballer of the Year acikin shekara ta 1998. Yana daya daga cikin Yan kallon masu fada aji, shine na farko don lasheNike Mercurial Yayi da aka kaddamar da takalmi R9. Pele ya sanya shi acikin jerin rayayyun 'yan wasa 100 na musamman na FIFA a cikin shekara ta 2004, kuma an adana ta a gidan tarihin shahararrun 'yan wasa na Brazil wato Brazilian Football Museum Hall of Fame da kuma Gidan tunawa da shaharru na kasar Italiya.

Ronaldo ya buga wa kasar Brazil wasanni guda 98, ya zura kwallaye 62, kuma shine dan wasa na biyu da suka fi kowa zura kwallaye wa kasar ta Brazil, inda yake bin bayan Pelé.

Ronaldo Yayin fira dashi

Manazarta gyara sashe

  1. According to Ronaldo: The Journey of a Genius (2005) by James Mosley, Ronaldo was born on 18 September, but was registered on 22 September
  2. Wilson, Paul (14 February 2011). "Ronaldo: In his pomp, he was a footballing force close to unstoppable". The Guardian. Retrieved 19 September 2015.
  3. Kent, David (6 June 2014). "Zlatan Ibrahimovic hails Ronaldo as best player he has ever played against". Daily Mail.
  4. Stevens, Andrew (25 November 2009). "Face to face with Zinedine Zidane". CNN.
  5. "Ronaldo, a phenomenon in every sense". FIFA. 4 April 2012. Archived from the original on 19 September 2015. Retrieved 27 January 2019.