Nuhu Bamalli
Dan siyasar najeriya
Nuhu Bamalli (an haife shi a shekara ta 1917 – ya mutu a ranar 25 ga watan Fabrairun shekara ta 2001 [1] ) [2] yi aiki a matsayin ministan harkokin waje na Najeriya .[3]
Nuhu Bamalli | |||
---|---|---|---|
1965 - 1966 ← Jaja Wachuku - Yakubu Gowon → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1917 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Mutuwa | 25 ga Faburairu, 2001 | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya |
Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria a Nigeria an sa masa suna. Ya buɗe a watan Fabrairun shekara ta 1989. [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.rulers.org/indexb1.html
- ↑ [1]
- ↑ www.bbc Hausa.com
- ↑ Nuhu Bamalli Polytechnic, Retrieved 11 February 2016
Political offices | ||
---|---|---|
Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |