Nkem Owoh ɗan wasan kwaikwayo ne kuma ɗan wasan barkwanci na Najeriya. A shekara ta 2008, ya samu lambar yabo ta African Movie Academy Award jarumjn shekara saboda rawar da ya taka a cikin fim din Najeriya mai suna "Stringer Pain".

Nkem Owoh
Rayuwa
Haihuwa jahar Enugu, 1958 (65/66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Makaranta Jami'ar Ilorin
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da darakta
Muhimman ayyuka Osuofia in London
Kyaututtuka
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm1574483
 
Nkem Owoh

An haifi Nkem Owoh a jihar Enugu, Najeriya. Bayan kammala karatunsa na firamare da sakandire ya wuce Jami'ar Agriculture ta tarayya dake Abeokuta inda ya karanta aikin injiniya. Tuni a lokacin karatunsa na jami'a, Owoh ya fara wasan kwaikwayo a shirye-shiryen talabijin da fina-finai daban-daban.

Owoh ya fito a cikin fim din Osuofia na 2003 a Landan. An kuma san shi da yin waƙar "I Go Chop Your Dollar" game da zamba. Wakar dai ta fito ne a cikin fim din The Master wanda Owoh ke yin damfara. Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa da kuma hukumar yada labaran Najeriya ta haramta wakar. A cikin 2007 an kama Owoh a Amsterdam, Netherlands ( Unguwar Bijlmermeer a cikin gundumar Zuidoost Amsterdam ) sakamakon binciken watanni bakwai da 'yan sandan Holland suka yi wa lakabi "Operation Apollo". [1] An kama Owoh ne a lokacin da yake gudanar da wani wasan kwaikwayo na kade-kade a lokacin da ‘yan sanda suka kai samame wajen taron inda suka kama mutane 111 da ake zargi da damfarar cacar baki da kuma shige da fice. Daga baya aka saki Owoh. [2] A watan Nuwamba 2009 an sace Owoh a gabashin Najeriya. [3] Masu garkuwa da mutanen sun nemi kudin fansa naira miliyan 15 . [4] An sako Owoh ne bayan da wasu ‘yan uwansa suka biya kudin fansa naira miliyan 1.4 .

Fina-finan Jarumi

gyara sashe
Year Film Role Notes
1987 Things Fall Apart with Pete Edochie
1993 Circle of Doom 2 with Kanayo O. Kanayo
1995 Rattlesnake Odinaka with Francis Duru
2000 Ukwa with Patience Ozokwor
1999 Big Man...Big Trouble
Sawam with Francis Agu
Conspiracy with Onyeka Onwenu
2001 Onye-Eze Onye-Eze
2002 Fake Doctor Dr. Zebedi
Ifeonye Metalu
Long John
Police Officer
Spanner with Chinedu Ikedieze
2003 Anunuebe ejimfor 2011
King of the Forest
Lion Finger
Mr. Trouble with Patience Ozokwor
Osuofia in London Osuofia
Police Recruit
2004 America Visa
My Driver
My Own Share
Osuofia in London 2 Osuofia
Spanner Goes to Jail with Chinedu Ikedieze
The Master with Kanayo O. Kanayo
2005 Akanchawa
Bus Driver with Dakore Egbuson
The Prince
2006 A Fool at 40 Hygenius
Captain
Foreign Base
Indemnity Egbentu
Made in Cambridge
My Kingdom Come
The Barrister Athanasius
The Dreamer
2007 Battle of Indemnity Egbentu
Covenant Keeping God Samuel
De prof
Johnbull & Rosekate Johnbull
Persecution
Stronger Than Pain Ulonna with Kate Henshaw-Nuttal

Owoh's performance in this film earned him the Best Actor in a Leading Role award

at the African Movie Academy Awards in 2008
2008 His Holiness Onyabo
His Last Action
Wonderful Man
2012 Military Zone
2014 osuofia and the widow with Walter anga mayor ofoegbu chinyere wilfred
2015 Ghana Must Go
2018 Lionheart Chief Godswill
2019 Kpali Mr. Kalayor with Gloria Young and Ini Dima-Okojie
2021 My Village People with Bovi and Amaechi Muonagor

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Nkem Owoh on IMDb
  •   - Includes a transcript of the music video in the original Nigerian Pidgin and a translation into English by Azuka Nzegwu and Adeolu Ademoyo

Manazarta

gyara sashe
  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named thereg
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named onlinenigeria
  3. Nkem Owoh (Osuofia) Kidnapped[permanent dead link]
  4. "Breaking News Osuofia (Nkem Owoh) Kidnapped". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2021-11-27.