Ɗan wasan kwaikwayo Ɗan wasan kwaikwayo shine mai shirin fim, Wasu suna kiranshi da Ɗan wasan barkwanci shi dai ɗan wasan kwaikwayo yana yin wasan ne a matsayin sana'a sukan Ƙirƙire shi ta hanyar rubuta shi(tsarawa).