Jami'ar Ilorin
jami'ar gwanatin najeriya ne a jahar akwa ibo
Jami'ar Ilorin itace babban jami'a dake a jihar Kwara a Nijeriya, jami'ar tana babban birnin jihar ne wato Ilorin.
Jami'ar Ilorin | |
---|---|
| |
Character and learning da Probitas Doctrina | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
University of Ilorin |
Iri | jami'a, makaranta, educational institution (en) da educational technology (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Laƙabi | Unilorin, Better by far |
Aiki | |
Mamba na | Ku8 (en) da Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Ma'aikata | 1,000 |
Adadin ɗalibai | 50,000 |
Mulki | |
Hedkwata | Ilorin |
Tarihi | |
Ƙirƙira | ga Augusta, 1975 |
unilorin.edu.ng |