Nasiru Ado BayeroAbout this soundNasiru Ado Bayero  (An haife shi ne a ranar 2 ga watan Fabrairu na shekara ta alif da ɗari tara da sittin da huɗu (1964) Miladiyya (A.c). kuma shi ne sarki na biyu (2) na Bichi . Ya hau gadon sarautar ne daga hannun dan uwansa Aminu Ado Bayero wanda aka ambaci sunan sa a matsayin Sarkin Kano[1][2][3] na shabiyar (15 ), bayan sauke dan uwansa kuma mai auren kanwarsa Muhammad Sanusi II da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi . Kafin hawansa kan kujerar sarauta, Nasiru Ado Bayero Chiroma ne na masarautar Kano kuma hakimin gundumar Nassarawa a lokacin mulkin Muhammad Sanusi II .

Nasiru Ado Bayero
Emir of Bichi (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Masarautar Kano, 2 ga Faburairu, 1964 (61 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Mahaifi Ado Bayero
Ahali Aminu Ado Bayero
Karatu
Harsuna Hausa
Sana'a
Sana'a soja
Sarkin Bichi Nasir Ado Bayero a yayin bude masallacin juma'a na garin Gwanki.

Rayuwar farko

gyara sashe

An haifi Nasiru Ado Bayero a ranar biyu (2) ga watan Fabrairu a shekara ta alif da ɗari tara sittin da huɗu (1964) a Kano, daga marigayi Ado Bayero wanda shi ne Sarkin Kano mafi dadewa a tarihin Kano . Shi ne da na uku ga marigayi Ado Bayero kuma shi ne dan fari, da aka haifa a gidan masarautar Kano da aka fi sani da gidan dabo. Ya m Siblings hada Sanusi Ado Bayero da tsohon Chiroma daga shekarar alif da dari tara da casa'in (1990 )zuwa shekarar (2015) wanda daga baya ya yi nasara, da kuma Aminu Ado Bayero da 15th Sarkin Kano.[4]

 
masarautar bichi

Nasiru Ado Bayero ya yi karatun firamare da sakandire a Kano, daga nan ne ya wuce zuwa Jami'ar Maiduguri da ke Jihar Borno don karatun fannin sadarwa wato "Mass Communication" a shekara ta alif da ɗari tara da tamanin da bakwai (1987 ). Ya kammala karatun Harvard Business School sannan kuma yana da satifiket a harshen Jamusanci a shekara ta alif da dari tara da casa'in da uku (1993).[5][6]

Nasiru Ado Bayero ya samu gogewa wajen aiki tare da Bankin Kasuwancin Nahiyar Afrika, daga baya ya koma Kamfanin Coastal Corporation a Houston, Texas sai kuma Hamlet Investment Ltd London . Shine shugaban kamfanin Enclo Limited da kamfanin 9 Mobile Nigeria.

Titles da alkawari

gyara sashe

A ranar shidda (6) ga watan mayu shekara ta (1994), an nada Nasiru Ado Bayero a matsayin tafidan Kano kuma hakimin Waje daga mahaifinsa marigayi Ado bayaro Sarkin Kano na 13 sannan kuma daga baya ya sauya shi zuwa hakimin ƙaramar hukumar Nassarawa, sannan aka mayar da shi Tarauni a kan wannan matsayin. Ya samu daukaka zuwa Turakin Kano, da kuma Sarkin Dawakin Tsakar gida a shekara ta (2000). A shekara ta (2015), Sarkin Kano na 14 Muhammad Sanusi II ya nada shi a matsayin Chiroman Kano.

Sarkin Bichi

gyara sashe

A ranar 9 ga watan Maris, a shekara ta (2019), Nasiru Ado Bayero ya hau kan karagar mulki bayan an naɗa ɗan uwansa Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano na( 15 ).

Manazarta

gyara sashe
  1. Kehinde, Opeyemi (9 March 2020). "Kano govt names Nasiru Ado Bayero as new Emir of Bichi". Daily Trust. Archived from the original on 3 August 2020. Retrieved 1 June 2020.
  2. "Ganduje appoints Nasiru Ado Bayero to replace brother as new Emir of Bichi". Vanguard News. 9 March 2020. Retrieved 1 June 2020.
  3. Yusuf, Kabir (9 March 2020). "Ganduje appoints Nasiru Ado Bayero new Emir of Bichi – Premium Times Nigeria". Premiumtimesnews. Retrieved 1 June 2020.
  4. "Ganduje appoints Nasiru Ado Bayero to replace brother as new Emir of Bichi". Vanguard News. 9 March 2020. Retrieved 1 June 2020.
  5. "All hail new Bichi Emir – The Nation Nigeria". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics. 15 March 2020. Retrieved 1 June 2020.
  6. "Levene Energy Group | HRH Nasir Ado Bayero Group Vice Chairman". Levene Energy Group. Archived from the original on 17 March 2018. Retrieved 1 June 2020.

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe
Nasiru Ado Bayero
Gidan Dabo
Born: 1964
Regnal titles
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}

Shine shugaban Enclo Limited, 9 Mobile Nigeria.[1][2]

  1. "Nasir Ado Bayero Resumes Royal Duty". THISDAYLIVE. 5 April 2020. Retrieved 1 June 2020.
  2. "Meet Alhaji Nasiru Ado Bayero, the New Chairman of 9Mobile". Technext. 13 November 2018. Retrieved 3 June 2020.