Jerin Sarakunan Kano
(an turo daga Jerin sarakunan Kano)
Sarakunan Kano Wadannan jerin sunayen (Sarakunan Kano) ne, wato birni kuma masarauta dake a Arewacin Najeriya. Wanda ta taba kasancewa daular Hausawa, wanda Fulani ta hannun shugabansu Usman dan Fodiyo ya kwace a shekarar 1805, wanda ya kafa masarauta ta Fulani dan cigaba da jarragamar masarautar. Sarakunan farko na masarautar an same su ne daga tushe daya, wanda aka tattara a karni na 19th, wanda ya tsaya a karshe da sarautar Muhammadu Bello dan Dabo, amma dai ance samosu akayi daga cikin littafan tarihi wadanda suka dade da bacewa kuma ta shahara ne da yadda ta ke da cikakken bayanai da karancin sun kai a wurin nuni zuwa ga asalin shudaddiyar daular.[1]
Jerin sarakunan Kano | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Sarakunan Hausa
gyara sasheSarakunan Masarautar Kano
gyara sashe- Bagauda dan Bawo, Jikan Bayajidda (Yayi mulki 999-1063)
- Warisi dan Bagauda (Yayi mulki 1063-1095)
- Gijimasu dan Warisi (Yayi mulki 1095-1134)
- Nawata (Yayi mulki 1134-1136)
- Yusa (Yayi mulki 1136-1194)
- Naguji (Yayi mulki 1194-1247)
- Guguwa (Yayi mulki 1247-1290)
- Shekarau (Yayi mulki 1290-1307)
- Tsamiya (Yayi mulki 1307-1343)
- Usmanu Zamnagawa (Yayi mulki 1343-1349)
- Yaji I dan Tsamiya (Yayi mulki 1349-1385)
Sarakunan Kano, Masarautar Kano
gyara sashe- Yaji I (Yayi mulki 1349-1385)
- Bugaya (Yayi mulki 1385-1390)
- Kanejeji (Yayi mulki 1390-1410)
- Umaru (Yayi mulki 1410-1421)
- Daud (Yayi mulki 1421-1438)
- Abdullah Burja (Yayi mulki 1438-1452)
- Dakauta (Yayi mulki 1452)
- Atuma (Yayi mulki 1452)
- Yaquled (1452-1463)
- Muhammadu Rumfa (Yayi mulki 1463-1499)
- Abdullahi dan Rumfa (Yayi mulki 1499-1509)
Daular Kano
gyara sashe- Muhammad Kisoki (Yayi mulki 1509-1565)
- Yakubu (Yayi mulki 1565)
- Abu-Bakr Bahaushe (Yayi mulki 1565-1573)
- Muhammad Shashere (Yayi mulki 1573-1582)
- Muhammad Zaki (Yayi mulki 1582-1618)
- Muhammad Nazaki (Yayi mulki 1618-1623)
Masarautar Kano
gyara sasheGidan Kutumbi
gyara sashe- Kutumbi (Yayi mulki 1623-1648)
- al-Hajj (Yayi mulki 1648-1649)
- Shekarau (emir) (Yayi mulki 1649-1651)
- Muhammad Kukuna (Yayi mulki 1651-1652)
- Soyaki (Yayi mulki 1652 he Yayi mulki Kano in those days)
- Muhammad Kukuna (restored) (Yayi mulki 1652-1660)
- Bawa (Yayi mulki 1660-1670)
- Dadi (Yayi mulki 1670-1703)
- Muhammad Sharif (Yayi mulki 1703-1731)
- Kumbari (Yayi mulki 1731-1743)
- al-Hajj Kabe (Yayi mulki 1743-1753)
- Yaji II (Yayi mulki 1753-1768)
- Baba Zaki (Yayi mulki 1768-1776)
- Daud Abasama II (Yayi mulki 1776-1781)
- Muhammad al-Walid (Yayi mulki 1781-1805)
Sarakunan Fulani
gyara sasheSarakunan Kano
gyara sasheHalifancin Sakkwato, Masarautar Kano
gyara sasheGIDAN MUNDUBAWA
- sulaiman
Dabar Sullubawa
gyara sashe- Ibrahim Dabo dan Mahmudu (Yayi mulki 1819-1846)
- Usman I Maje Ringim dan Dabo (Yayi mulki 1846-1855)
- Abdullahi Maje Karofi dan Dabo (Yayi mulki 1855-1883)
- Muhammadu Bello dan Dabo (Yayi mulki 1883-1893)
- Muhammadu Tukur dan Bello (Yayi mulki 1893-1894)
- Aliyu Babba dan Maje Karofi (Yayi mulki 1894-1903)
Sarakunan Kano, Kano, Arewacin Najeriya
gyara sashe- Muhammad Abbass Dan Maje Karofi (Yayi mulki 1903-1919)
Sarakunan Kano, Najeriya
gyara sashe- Usman II dan Maje Karofi (Yayi mulki 1919-1926)
- Abdullahi Bayero (Yayi mulki 1926-1953)
Sarakunan Kano, Lardin Kano - Gwamnatin Arewacin Najeriya
gyara sashe- Abdullahi Bayero Dan Abbas (Yayi mulki 1926-1953)
- Muhammadu Sanusi I Dan Bayero (Yayi mulki 1954-1963)
- Muhammad Inuwa Dan Abbas (Yayi mulki 1963 - watanni uku)
- Ado Bayero Dan Abdu Bayero (Yayi mulki 1963-2014)
- Muhammadu Sanusi II (2014 - 2020)
- Aminu Ado Bayero (2020 - ) Amma na Kwaryar Kano Kadai (2020 - 2024)
- Muhammadu Sanusi II (2024...)
Ku gani Hausa Bakwai
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ H. R. Palmer (1908), "The Kano Chronicle", The Journal of the Royal Anthropological Institute of Great Britain and Ireland, vol. 38, pp. 58-98