Muhammad Tahir-ul-Qadri
Muhammad Tahir-ul-Qadri ( Urdu: محمد طاہر القادری An haife shi a ranar 19 ga watan Fabrairu,shekarata alif dubu daya da dari tara da hamsin da ɗaya 1951).malamin Islama ne ɗan Pakistan-Kanada kuma tsohon ɗan siyasa wanda ya kafa Minhaj-ul-Quran International da Pakistan Awami Tehreek .
Muhammad Tahir-ul-Qadri | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jhang (en) , 19 ga Faburairu, 1951 (73 shekaru) | ||
ƙasa |
Pakistan Kanada | ||
Mazauni | Kanada | ||
Harshen uwa | Urdu | ||
Karatu | |||
Makaranta | University of the Punjab (en) | ||
Harsuna | Urdu | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, mai aikin fassara, marubuci da Ulama'u | ||
Employers | Punjab University Law College (en) (1978 - 1983) | ||
Wanda ya ja hankalinsa | Muhammad Iqbal, Rumi, Tahir Allauddin Al-Qadri Al-Gillani (en) , Siyudi, Ahmed Raza Khan Barelvi da Ibn ul-Arabi | ||
Fafutuka |
Minhaj-ul-Quran International (en) Mabiya Sunnah Sufiyya | ||
Imani | |||
Addini |
Musulunci Mabiya Sunnah | ||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Awami Tehreek (en) | ||
tahir-ul-qadri.com |
An sanya shi a cikin dukkan bugu don kimar Musulmai 500 mafi tasiri tun fitowar ta farko a shekarar 2009.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.