Olugbenga Ashiru
Olugbenga Ashiru (27 ga Agusta 1948 - 29 Nuwamba 2014) shi ne Ministan Harkokin Wajen Nijeriya daga 2011 zuwa 2013. Ya kammala karatun digirinsa a Jami’ar Legas kuma ya yi aikin diflomasiyya, ya taba zama Jakadan Najeriya a Koriya ta Kudu, da kuma Babban Kwamishinan Najeriya a Afirka ta Kudu . Ya mutu a Afirka ta Kudu a watan Nuwamba 2014 yana da shekara 66.
Olugbenga Ashiru | |||
---|---|---|---|
ga Yuli, 2011 - 2015 ← Henry Odein Ajumogobia - Geoffrey Onyeama → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Ijebu Ode, 27 ga Augusta, 1948 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Yarbanci | ||
Mutuwa | Afirka ta kudu, 29 Nuwamba, 2014 | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos | ||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa |