Matiyu Mbu
Matthew Tawo Mbu (20, Nuwamba 1929-6, Fabrairu 2012) lauya ɗan Najeriya ne, kuma ɗan siyasa, jami'in diflomasiyya, kuma mai riƙe da madafun iko a harkokin siyasar Najeriya fiye da shekaru hamsin [1] .
Matiyu Mbu | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
1999 - 2003 - Victor Ndoma-Egba → District: Cross River Central
1993 - 1993 ← Ike Nwachukwu - Baba Gana Kingibe →
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Jahar Cross River, 20 Nuwamba, 1929 | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Harshen uwa | Ibibio | ||||||
Mutuwa | Landan, 6 ga Faburairu, 2012 | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | Jami'ar Kwaleji ta Landon | ||||||
Harsuna |
Turanci Ibibio Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya | ||||||
Kyaututtuka |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.