Mansur Ismail wanda aka fi sani da Mansur Makeup, mai shirya kayan kwalliyar kwalliya ne kuma jarumin fina-finai a masana'antar fim ta Arewacin Najeriya, wanda aka fi sani da Kannywood.[1][2][3]

Mansur makeup
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Janairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo da jarumi

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Mansur a garin Kabalan Doki, cikin garin Kaduna a ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 1994. Ya halarci makarantun firamare da na sakandare duk a cikin garin Kaduna, sannan ya karanci Fasaha a Jami’ar Jos da ke Jihar Filato.

Mansur ya fara kirkirar kayan kwalliyar ne a shekara ta 2007 bisa shawarar abokin sa, wanda shima dan fim ne, ya shiga masana'antar ta Kannywood.Daga nan Mansur ya tsunduma cikin kwalliya din kuma yayi aiki a cikin wasu manyan fina-finai na masana'antar Kannywood.[4][5].

Manazarta

gyara sashe
  1. "Mansur "Makeup" adds film production to his 2016 wish-list | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2015-12-26. Retrieved 2021-01-06.
  2. Post, K. P. (2019-06-19). "Sadiya Kabala Yar Uwa ta ce- Mansur Makeup". Knotted Post (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-08. Retrieved 2021-01-06.
  3. "Bidiyo:Sabuwa Rikici A Kannywood! Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Rukayya Dawayya Da Mansur MakeUp". HausaLoaded.Com (in Turanci). 2019-10-28. Archived from the original on 2021-01-08. Retrieved 2021-01-06.
  4. "Yadda shahararren me kwalliya a kannywood Mansur makeup yake gudanar da sana'ar sa ta kwalliya - YouTube". www.youtube.com. Retrieved 2021-01-06.
  5. "Mansur Makeup [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. Retrieved 2021-01-06.