Kwalejin Kimiyya da Fasaha, Ibadan
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Ibadan (wanda aka fi sani da "Poly Ibadan ") makarantar ce ta manyan makarantu a Ibadan a jihar Oyo, Najeriya.[1] An kafa ta a shekarar 1970, Poly Ibadan tayi kama da sauran makarantun kimiyyar kere-kere a Najeriya. An kafa cibiyar ne don samar da madadin ilimi mafi girma ga jami'o'i, musamman a fannin fasahar fasaha.[2] Cibiyar koyar da sana'o'i da fasaha ta shirya don tabbatar da cewa ɗalibai sun ƙware kafin su bar makarantar tare da ba da horon ƙwarewa ga jama'ar da ke karɓar baƙuncin. Poly Ibadan, ta shahara da takenta na musamman da aka rubuta a cikin harshen Yarbanci da sunan " Ise loogun ise " wanda ke nufin 'Aiki shine maganin talauci', karin magana ne na Yarbawa a gargajiyance, wanda ke jaddada cewa aiki tukuru shine mafita.[3][4]
Kwalejin Kimiyya da Fasaha, Ibadan | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | educational institution (en) da polytechnic (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1970 |
polyibadan.edu.ng |
Tsarin karatu
gyara sasheCibiyar tana ba koyar da kwasa-kwasai na musamman don manufar inganta ƙwarewar sana'a na ma'aikatan fasaha da kasuwanci. Poly Ibadan tana ba wa ɗaliban da suka kammala shaidar karatun digirin digirgir (OND), Diploma Higher National Diploma (HND), Difloma ta Digiri (PGD) da sauran satifiket na shaida. Hakanan tana ba da dama don haɓakawa da bincike masu alaƙa da buƙatun koyarwa, masana'antu da al'ummomin kasuwanci.[5]
Shirye-shirye
gyara sasheKwalejin kimiyya da fasahar na gudanar da shirye-shiryen difloma na ƙasa (ND) da Higher National Diploma (HND) a cikin waɗannan akwai shirye-shiryen cikakken lokaci-(full-time), na ɗan lokaci-(part-time).[6]
Makarantu da Sashen su
gyara sasheFaculty of Engineering
- Civil Engineering
- Electrical Engineering
- Mechanical Engineering
- Computer Engineering
- Mechatronics
Faculty of Science
- Science Laboratory Technology
- Biology and Microbiology
- Applied Chemistry
- Biochemistry
- Physics with Electronics
- Geology
- Computer Science
- Statistics
Faculty of Environmental Studies
- Architecture
- Urban and Regional Planning
- Estate Management
- Quantity Surveying
- Building Technology
- Painting and Sculpture
- Industrial Design
- Graphics & Printing
- Land Surveying and Geoinformatics
Faculty of Financial Management Science
- Accountancy
- Banking and Finance
- Insurance
Faculty of Business and Communication Science
- Mass Communication
- Marketing
- Business Administration
- Office Technology Management
- Purchasing and Supply
- Local Government Studies
- Public Administration
Sanannen tsofaffin ɗalibai
gyara sashe- Dapo Lam Adesina, Ɗan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Ibadan Ta Arewa Maso Gabas/Kudu
- Rauf Aregbesola ɗan siyasar Najeriya, kuma tsohon gwamnan jihar Osun haka-zalika tsohon ministan harkokin cikin gida.[7]
- Adebiyi Daramola, masanin ilimin Najeriya kuma tsohon mataimakin shugaban jami'ar fasaha ta tarayya a Akure.
- Adeyeye Enitan Ogunwusi.[8] Sarkin gargajiya na Ilé-Ifè, Jihar Osun, Najeriya.[9]
- Ayo Fayose, ɗan siyasar Najeriya, tsohon gwamnan jihar Ekiti
- Bishop Francis Wale Oke
- Oluwole Omofemi.[10] Mai zanen Najeriya, wanda ya shahara wajen zana zanen karshe na Sarauniya Elizabeth ta biyu kafin rasuwarta.
Hotuna
gyara sashe-
Faculty_of_Environmental_Studies
-
Information_and_communication_technology_centre_(ICT),_Polytechnic_of_Ibadan
-
Department_of_quantity_surveying
-
Faculty_of_Financial_Management_Studies,_The_Polytechnic,_Ìbàdàn
-
The_signpost_of_the_Bookshop,_Polytechnic_of_Ibadan
-
MECHANICAL_ENGINEERING_BUILDING,_THE_POLYTECHNIC,_IBADAN
-
The_Polytechnic_Ibadan_Central_library
-
The_Assembly_Hall,_The_polytechnic,_Ibadan
-
Central_Library_Statue,_The_Polytechnic_Ibadan
Manazarta
gyara sashe- ↑ "-::Official Website of The Polytechnic, Ibadan". www.polyibadan.edu.ng. Archived from the original on 2024-06-03. Retrieved 2016-02-24.
- ↑ "THE POLYTECHNIC IBADAN - VSESC". www.polyibadan.edu.ng. Archived from the original on 2021-05-25. Retrieved 2021-05-25.
- ↑ "Insecurity: Ibadan polytechnic suspends public activities indefinitely" (in Turanci). 2021-06-27. Retrieved 2021-08-23.
- ↑ "Ibadan poly suspends activities over insecurity". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-06-28. Archived from the original on 2023-10-10. Retrieved 2021-08-23.
- ↑ The Polytechnic Ibadan (2016). Student Handbook (Session 2015/16 ed.). Ibadan: The Student Affairs Division. p. 5.
- ↑ "Ibadan Poly releases 2020/2021 admission list". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2021-05-19. Retrieved 2021-08-23.
- ↑ "My Travails In The Hands of Brigadier-General Olagunsoye Oyinlola (rtd) And His Goons". Sahara Reporters (in Turanci). 2011-05-25. Retrieved 2021-08-23.
- ↑ "Profile of Ogunwusi Ooni-elect". Vanguard News (in Turanci). 2015-10-27. Retrieved 2022-03-01.
- ↑ "Ooni Adeyeye Enitan Ogunwusi Ojaja II: …the Man, his Passion and the Crown". Vanguard News (in Turanci). 2015-12-07. Retrieved 2021-08-23.
- ↑ "'The past glory is returning': Ibadan's nascent artistic revival".