Nono wani abun shane wanda ake samun sa a jikin Saniya ana amfani da Nono sosai musamman a kasashen Afirka wanda suke da yawan kibilan Fulani Makiyaya. Wanda kuma shi wannan nonon a wajen fulani ake samun shi. Nono ana amfani da shi sosai a kasar Hausa.

Mali milk seller
Weibliche-brust

Manazarta Gyara