Nama wani sinadari ne wanda yake amfani a jikin dan Adam idan yaci tahanyar kara masa lafiya. Kuma ana samun namane tajikin dabbobi da dama kamarsu: shanu, rakumi, akuya, rago, kaza, talotalo, kifi, agwagwa, zabo da dai sauransu.

Nama
abinci, intermediate good (en) Fassara, flesh (en) Fassara da food ingredient (en) Fassara
FoodMeat.jpg
Kayan haɗi muscle organ (en) Fassara, adipose tissue (en) Fassara da liquid water (en) Fassara
Tarihi
Mai tsarawa mammal (en) Fassara, Amphibia (en) Fassara da Reptilia (en) Fassara
Saniya a wurin kiwo
tirenin raguna
ɗanyen nama
dafaffen nama