Kaji dai wasu nau'in tsuntsaye ne dake rayuwa a kasa wato inda mutane suke saɓanin wasu tsuntsayen dake rayuwa a sama. kaji dai ana kiwata su ne domin amfani da su walau a saida a sami riba ko kuma a yanka a ci. [1]

fararen kaji guda uku a tsaye

ire-iren kajiGyara

Aƙwai ire-iren kaji 1. Kaza wato mace kenan 2. Zakara wato namiji

Kalolin kajiGyara

1. Kajin hausa 2. Kajin turawa.

Afanini naman kajinGyara

Naman kaji dai masana sunyi ittifaki yana kunshe da sinadarin protein wanda ke taimakawa wajen karin girman dan`adam

ManazartaGyara

  1. https://nnngtk.com/akwai-alheri-a-sanaar-kiwon-kaji-sani-kayarda/