Kashim Shettima
Mataimakin Shugaban Najeriya
Alhaji Kashim Ibrahim Shettima An haife shi a ranar 2 ga watan satumba shekarara alif 1966 a garin Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, Nijeriya. shi ne ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar A P C a zaɓen shugaban kasa a shekara ta 2023 da ke takara tare da Alhaji Bola Ahmad Tinubu, kashim Ibrahim shettima yayi gwamna a jahar borno a shekara ta (2011 zuwa shekara ta 2019) kashim kashim yariƙe manaja abanki maisuna zenith bank, cikakken dan siyasane a borno state kashim sanata ne a borno ta tsakiya.[1]
Kashim Shettima | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2023 - ← Yemi Osinbajo
11 ga Yuni, 2019 - 29 Mayu 2023 District: Borno ta tsakiya
29 Mayu 2011 - 29 Mayu 2019 ← Ali Modu Sheriff - Babagana Umara Zulum → District: Borno ta tsakiya | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Maiduguri, 2 Satumba 1966 (58 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Ƙabila | Hausa | ||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Mahaifi | Shettima Mustapha | ||||||
Abokiyar zama | Nana Shettima (1998 - | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Jami'ar Maiduguri Jami'ar Ibadan | ||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Mai tattala arziki da Malami | ||||||
Employers | Jami'ar Maiduguri | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Babangida, Mohammed (2023-05-29). "PROFILE: Kashim Shettima: The accidental governor who is now Nigeria's vice president". Premium Times Nigeria. Retrieved 2023-06-07.