Malagum
Kauye ne a Kaduna state, Najeriya
Malagum (kuma A̱zali, Uzali, Zali) ƙauye ne a masarautar Agworok, ƙaramar hukumar Kaura [1] a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya . [2] Kauyen na amfani da gidan waya na garin Gworok dake kusa shi. [3]
Malagum | |
---|---|
gunduma ce a Najeriya | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Language used (en) | Yaren Tyap, Turanci, Hausa da Pidgin na Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Kaura |
Mutane da Yare
gyara sasheMutane
gyara sasheMutanen Malagum da ke kewaye su ne mutanen ƙabilar Atyap na Agworok.
Harshe
gyara sasheMutanen Malagum na magana da yarukan Tyap guda biyu (Tyap proper da Gworok).
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Kaduna State Council of Chiefs". Kaduna State Ministry of Local Government Affairs, Kaduna State Government. Archived from the original on January 15, 2021. Retrieved May 2, 2022.
- ↑ "Malagum, Malagum, Kaura, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved May 2, 2022.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2022-05-02.